Khalil na tsaye balcony a sama yana kallon motocin suka gama shigowa babban compound din, wani soja ya bude ma Mami motarta ta sauko, Nihad...Read More
Mami ta koma É“angarenta tana hada sauran ankon da zata tura Drivernta ya kai ma kawayenta da bata tura ma ba Noor ta shigo parlon, hankali...Read More
Nihad ta gama shirin kwanciya a bedroom din Mumy wajen karfe tara da rabi, Aunty jamila da bata yi tafiyar tata ranan ba sai bin ta take da ...Read More