Nihad ta gama shirin kwanciya a bedroom din Mumy wajen karfe tara da rabi, Aunty jamila da bata yi tafiyar tata ranan ba sai bin ta take da ...Read More
, Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta...Read More