Nihad 80
Nihad tayi murmurshi kawai ta sunkuyar da kanta bata ce masa komai ba ta kara masa nama akan abincin da ta zuba, shi dai kallonta kawai yake kasa kasa, can yayi kasa da murya lie "Baki ce komai ba...." Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa tana mika masa abincin tace "Fara cin wannan" Dariya ta basa, a hankali lies "Are you serious?" Ta gyada masa kai, ya amshi abincin ya fara ci, ta koma ta jingina da kujeran ta kusa da inda yake zaune tana kallon tv dake aiki a parlon, lokaci lokaci take satan kallonsa ta gefen ido sai taga shi ma kallonta yake, taji yayi kasa da murya lies "When are we leaving tomorrow?" A hankali tace "Sanda kace" Lie "Da safe?" Tace "Allah ya kai mu" Bai wani ci abincin da yawa ba ya ajiye ya dau ruwa, ta daga kai tana kallonsa ganin É—an abinda ya ci tace "Bai maka dadi bane?" Cikin whisper lies "When it's not you...." Hararansa tayi ta gefen gone, yayi murmushi ya sha ruwan da zai sha ya ajiye sauran lies "Let me not over stay my welcome, bari in tafi sai da safe" Tace "Toh Allah ya kai mu..." Tashi yayi lie "Kice ma su Mumy na tafi sai da safe" Nihad ta mike ta dau gyalen Nihal ta yafa a jikinta, shi dai yana tsaye yana kallonta, ganin kallon da yake mata irin na mamakin nan ta É—an buddha gone to hankali tace "Ko baka son rakiyan ne?" Ya wara gone lies "Idan baki rakani ba ma ai bazan tafi ba sai dai in kwana parlon nan" Ta É—an yi murmurshi ta dau wayarsa dake saman kujeran, ya nufi kofa ta bi bayansa, sai bayan da suka fito daga main parlor ya kama hannunta suka nufi gate walking slowly ko wanne da tunanin da yake a ransa, Aminu na zaune bakin gate din har sannan shi fa bai gamma dawowa dai dai ba kai kace shine Farooq ko Usman, Nihad ta zame hannunta a hankali daga na Khalil ganin Aminu, ta nufi gate ta fita, khalil ya tsaya wajen Aminu, ba a dau lokaci ba Khalil ya fito kofar gidan ya ganta jingine jikin motarsa, ya karasa har kusa da ita ya tsaya yana facing dinta yayi kasa da murya lies "Till tomorrow?" A hankali tace "Allah ya kai mu lafiya" Yana kallon eye balls dinta lie "Ko mu tafi in dawo dake gobe da safe?" Ta zaro gone tace "Aa ni dai bazan iya ba" Yayi murmushi yana bin layin da kallo, wanda babu kowa cause it's few minutes to 10pm, murya can kasa lies "Can i kiss you love?" Ta sunkuyar da kanta kawai tayi murmurshi, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa da lumsassun idonsa, sai kuma yaga ta É—an bi layin da kallo, ganin babu kowa ta gyada masa kai a hankali, ya hade goshinsa murya can kasa lie "With stew in my mouth" Daga haka ya fara kissing dinta, and he did that for almost a minute, underneath his breathe yana lumshe ido yace "I love you so much" Lumshe ido tayi, kawai yaga ta shige jikinsa a hankali tace "Same" Yace "Same what?" Da sauri ta ajiye masa wayarsa kan motar ta juya ta nufi gate, dariya ta basa sosai, ya bi ta da kallo har ta shige gidan ta kulle gate. Washegari Nihad na tashi wajen karfe tara bayan tayi breakfast ta fara harhada duk kayanta dake dakin Mumy, Aunty Jamila dai sai bin ta da kallon mamaki take don bata ce masu komai ba kawai ta hau hada kaya kamar warce ake jira a kofar gida, Ita kanta Mumy bin ta kawai take yi da kallo, tana kokarin rufe trolly dinta kamar ance ta daga kai taga duk kallonta suke a dakin har Nihal dake dakin, kunya taji ya lullubeta ta rufe fuskarta da trolly din da sauri tana turo baki, Aunty Jamila tayi dariya tace "Duk wannan alejababin tafiya ne haka kamar muna koranki Nihad?" Ita dai bata ce komai ba kuma bata dago kanta ba but she is so ashamed, Aunty Jamila na murmushi tace "Karfe nawa za ku tafi?" Ba tare da ta dago ba a hankali tace "Aa ni bai ce min yaushe ba, kawai dai naga kayan are scattered ne shi yasa nake gyarawa fa Aunty" Aunty Jamila nata murmurshi tace "Eh naga alama, sannan kuma duk abi da ni gidan abokansa da suka zo har nan in masu ban gajiya, babu wanda bai ban dubu dari ba a cikinsu, kaga yanzu nake ta hada kan kudaden ko rijiya ce in sa aje kauye a haka ma bayin Allah, duk wanda ya sha ruwan Allah ya kai ladan gun Ibrahim dina" Khalil lies "Gaskiya ne inna, hakan abu ne me kyau kuwa" Inna tace "Wallahi abinda nake so in yi kenan, shi yasa na fito da kudaden yau nake kirgawa, sannan filayena biyu a siyar a gina dankareren masallaci a bakin titi da sunansa, in sha Allahu abinda zan yi kenan, idan Allah ya kara hore min har gidan marayu sai na gina da sunansa wllh, to idan ban masa ba wa zai masa?? Sai dai ko yayansa Abubakar, balle ma Abubakar din ya dauke nauyin karatun kananun yaran da ya bari wato Sudais da Fadil, ita Amina naji ance ta gamma sakandarin amma fa lie bazata jami'a ba, ni dai born ko wa aka samu kawai ayi mata aure ta bar gidan nan don babu ruwana kuma wllh, mai gadi ma kaga Abubakar ne zai dinga biyansa albashi daga yanzu, da born a kori ko me gyaran fulawan da sharan tsakar gida a bar me wanki da guga kada kudin yayi ma Abubakar din yawa sannan fa ga albashin dreba me kai kananun mazan nan boko da islamiyya amma lies duk zai iya ba sai an kori kowa ba, cefanen gidan kuma Farooq da Usman sai su dage, duk da buhunhunan shinkafa sun kusa gum yanzu haka a store wanda abokan Marigayi da yan wajen aikinsa da yan anguwa suka harhada aka kawo, ga jarkan mangyada manya manya har biyar, indomie ma da na kirga katan 11 ce wllh, ga taliya, kuskus, macaroni, kai har fa da gero da masa ko wa zai ci?? Sannan ga buhunhunan sugar, flawa, kai mu je ma in nuna maka store din ka gana ma idonka kawai, wllh ko kwakkwaran spes babu a store din ya cika makil da kayan abinci" Khalil lies "Duk na gani ai Inna, ina nan duk aka kawo" Inna tace "Toh banda shi mutumin kirki ne waye zai ma iyalinsa haka? Ko nan da shekara biyu bana tunanin kayan abincin nan za su kare, kawai fatana kada su yi espaya kawai" Khalil lies "Baza su yi ba in sha Allah" Inna tace "Allah ya sa, sannan lefen matar nan in sha Allahu idan zan taho godiya da bangajiya da su zan zo" Khalil na Murmushi lies "Toh Allah ya kai mu inna, bari mu je kada jirgin ya tashi babu mu" Da sauri Inna tace "Maza ku je, Allah ya tsare" Dubu hamsin ya ajiye mata, tayi ta godiya tana sa masa albarka ta rakosu har main parlor, Kamila na tsaye tana ta jiransa da takardun nata, Amina ma tace "Allah ya kiyaye Aunty Nihad" Dagger haka ita ma ta shiga ciki, Nihal ta mata side Hug cikin sanyin murya tace "I will miss u sweet sis" Dagger haka ita ma ta koma cikin gida, Habibu ya taso yana kallon Nihad da ladabi ya gaisheta lie "Ya hakuri Hajiya" Nihad ta sauke idonta tace "Alhamdulillah" Inna tace "Idan ka gamma da su sai ka shigo kayi ka su Maryam gaisuwa" Sai kuma ta kalli Khalil tace "Bari in shiga Halilu, Allah ya kai ku lafiya" Ta juya ta shiga gidan, Habibu na kallon Khalil yayi kasa da kai lie "Oga ya muka ji da hakuri?" Khalil lies "Hakuri mun gode Allah Habibu" Habibu lies "Sau da yawa ina kiran layin nan naka da nake da shi don in gaisheka amma bana samunka oga" Khalil yayi murmushi lies "Ina da numberka ai, yana kallonta kasa kasa lies "Kinyi breakfast?" Ta gyada masa kai tace "Nayi" Yace "Ohk" Tace "Kai fa?" Lie "Done" Bude motar yayi ya sauka, ita ma ta sauka sannan ya kulle motar, suka jera a tare suka shiga cikin hotel din, ya amshi makulli a reception yana gaba tana biye da shi har zuwa dakin da yake ciki, ajiye hand bag dinta tayi saman bedside drawer tana kallonsa a hankali tace "Now tell me, where did u know Habibu?" Dariya yayi without looking at her, ya ajiye wayarsa gaban mirror, ya cire shirt din jikinsa sannan ya hau saman gadon ya kwanta yana nuna mata gefensa with smile all over his face lies "Dawo nan ki ji inda na san Habibu" Ta dinga kallonsa, ganin taki tahowa yayi kasa da murya yana kallonta lies "Then....
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
Ina kuke maabota kamshi? To Ku matso kusa, Albait Al Sahal sunzo muku da hadaddun turarukan wuta na gida, ma jiki da kuma kaya. Akwai perfumed body oils masu dadin kamshi da sanyaya zuciya. Akwai spritz Wanda Ko bakiyi turaren wuta ba ya i sheki ga yana dadewa a wuri. Maza ku garzayo Albait Al sahal domin Ku Sami naku Cikin sauqi domin yanxu suna sales komai ya sauqaqa. Duk wacca ta siya beyi mata ba ta dawo dashi # we trust the quality of our products# contact me via WhatsApp 09084473900
No comments