Recent Updates

Nihaad 84

 


Har suka kusa gida Nihad bata ce masa komai ba don tayi nisa duniyar tunanin da ta tafi, da ta tuna Khalil is getting married soon sai taji gabanta ya fadi sosai, amma idan ta duba yanda ta tsallake many challenges a rayuwarta sai taga wannan din ma she will scale through it, Allah zai tsallakar da ita,


READ COMPLETE HERE


No comments