Nihaad 82
A hankali lies "Come.... closer" Ta kafesa da manyan idanuwanta tana kallonsa babu ko kiftawa, ya daga kafada lies "Ohk then" Yana fadin haka ya juya mata baya ya kwanta, murmurshi tayi ta karasa kusa da shi a hankali ta daura kanta a bayansa cikin sanyin murya tace "Ina jin ka" Juyowa yayi ya jawota jikinsa yayi pecking lips dinta yana kallonta da kyau lay "What did u want to know?" Tace "Ina son sanin menene alaqarka da Habibu, da kuma abinda ya kawoka gidanmu" Yana shafa dogon gashinta a hankali lies "Only that?" Ta gyada masa kai, lie "Ohk.... Bayan na bar gidanmu Mami ta so in tafi Uk inyi zamana a can, but I refused saboda bana son rayuwan turai, I then decided to come to kano, I love Kano so much but occasionally muke zuwa can, so ban taɓa rayuwa a garin ba.... ya ha dogon hancinta lies "Zaki tsammanin hancinki??" Murmushi tayi tace "Are you teasing me?" Yayi er dariya ya manna nasa dogon hancin da nata lies "Toh naga naki ya fi tsayi" Tace "Ba wani nan naka ya fi" Ya lumshe gone har sannan dogon hancinsa na manne da nata inhaling each other's breathe, a hankali tace "Ka ci gaba" Ya buda idanuwansa da suka sauya kala murya can kasa lies "Ohk" Ya kwantar da ita saman kirjinsa yana ci gaba da shafa gashinta lies "Still after Mu'azzam left India muka ci gaba da mutunci sosai da shi, though after going back to Nigeria shagon Abbansa ya koma zama a kasuwar kurmi inda Abbansa ke siyar da magunguna irin na gargajiya, . Mumy kuma ina mata kallon mahaifiyata cause she was so nice to me from the start, I still remembered her giving me one of her expensive duvet and many other things, bata taɓa hana kananun yaranta zuwa inda nake ba a gidan, Farooq!!! He ignored i was just a driver and we became friends, idan yana gari tare muke zama da shi baƙin gate mu yi hira wani lokacin har zuwa karfe sha biyun dare, na sha cin abinci a plate daya tare da shi da Aminu, Usman kuma bai taba ganina ya wuce bamu gaisa ba duk da he is an Introvert, Fadil and Sudais made me their new uncle and love me, even Amina bata taɓa wuceni bata gaisheni ba....." Hawaye ya fara sauka idon Nihad ta kasa ce masa komai, shiru yayi bayan yaji saukan hawayenta, can ya rungumeta a hankali lies "And you made my stay a memorable one wife, I enjoyed almost every bit of ur altitude toward me, may be he is only trying to calm her down, ammatasan bazai taɓa manta abubuwan da tayi masa a gidansu ba. Sai bayan isha'i suka sauka garin Abuja, tun kan su iso dama Drivern Mami ke jiransu a airport, Nihad bata san if she is happy coming back to Abuja ba or she isn't, ita dai gata nan gata nan ne kawai, a haka dai har suka iso gidan Janar, Mami ta ji dadi sosai ganin yanda tayi move on bayan rasuwan mahaifin nata don har ta marmaro, nan ko bata san handwork din ɗan ta bane, har parlon Janar suka tafi gaishesa don yana gidan, Janar ya tambayeta su Mumy da Inna, Nihad tace "Suna nan lafiya" Basu wani jima parlonsa ba suka koma bangaren Mami, abinci iri iri Mami ta sa aka ajiye masu a parlon nata kafin su dawo, sai da suka yi sallah sannan Nihad ta fara zuba masa abincin don su biyu ne kadai a parlon, ta zauna tana kallon Khalil tace "Hope the family are doing better now" Khalil lay "Alhamdulillah" Mami tace "To maa sha Allah, Allah ya kara masu hakuri da dangana" Lay "Ameen" He was expecting Mami zata ce su tafi gidansu duk da yasan dare yayi amma bata ce haka ba, sai ma wani hiran na iban da ta kawo masa, Nihad dakin Mimi kawai ta tafi don ta hadu da Mami a hanya sanda zata kitchen. Washegari da safe Khalil na zaune parlon Abbansa ya je gaishesa, Janar lies "So sun shirya maka sanda zaka tafi can Yemen din kenan?" Khalil ya daga kai ya kalli Abbansa don nobody is even saying anything to him about the wedding anymore, kuma ba wai basa waya da Nadeeyah bane don har kusan karfe sha daya jiya yana waya da ita, a jiya da suka dawo ma ya zata Mami zata yi masa magana don sun ɗan yi hira, amma har yayi mata sai da safe ya tafi dakinsa bata ce masa komai game da bikin ba, Janar lies "Tunanin me kake?" Khalil ya sauke idonsa lies "Abba na zata tare za mu je can din ai" Janar lies "No, of course no, sai dai representative dina but my schedules are tight" A hankali Khalil lies "Ohk sir" Janar lies "But let me ask you, Ibrahim kana ganin zaka iya adalci tsakaninsu kuwa?" Khalil yayi shiru yana kallonsa, Janar lies "I am asking this because, ita dama wannan da zaka aura yanzu choice dinka ce, and i know kuna tare da ita for long, ita kuma wannan matar taka.... aure ne da Mahaifinta ya fairy ba kai kace kana so ba" Murya can kasa Khalil lies "Zan iya in sha Allah" Janar lies "Toh Madallah, Allah ya baka ikon hakan, sai kuma ta ɗan saci kallon Khalil amma ta kasa ci gaba da maganan, Mami ta yi murmushin ita ma tace "Toh ku je ku shirya...." Nihad ta mike ta nufi kofa, Mimi tayi dariya ta tashi ta bi bayanta har suka fita parlon, Khalil ya kalli Mami lies "Me take gaya maki?" Mami tace "Ina ruwanka da abinda take gaya min" Ya shafa kansa lay "Ohk then" Mami bata sake ce masa komai ba, shi ma yayi shiru, bayan wani lokaci ya kalleta lay "Mami Abba lay da weekend sai mu tafi can Yemen din , So sai su sanar masu a can din about our coming... Direct dakin Mimi ya tafi ya ganta ita kadai a dakin tana fiddo masu kayan da za su sa da Nihad, ita kuma Nihad na bandaki tana wanka, yana kallon Mimi lies "Ina za ku naji Mami tace ku je ku shirya?" Tace "Nima ban sani ba, amma tare za mu fita da ita" Ya ɗan yi shiru sai kuma lie "Ohk, let me disturb you a little, can u pls make me a cup of coffee ki kai min daki" Tace "Ohk" Dagger haka ta nufi kofa ta fita, bandakin ya karasa ya bude, Nihad dake kokarin fitowa daure da towel ta koma bandakin da sauri ta zaro gone tana kallonsa a tsorace imagining ta inda ya bi ya shigo, ita dai basan ta bar Mimi a dakin to ko fita tayi, shigowa taga yayi ya kulle kofar, ta marairaice masa tace "What is this u are doing, Mimi idan ta shigo fa, Nihad na gamma shiryawa ta fito ta tafi bangaren Mami da sauri don bata manta abinda ta gaya mata jiya da daddare ba.... Mami na dakinta tana shiryawa Khalil ya shigo parlon, Nihad dake zaune parlor ta sunkuyar da kanta, yayi kasa da murya lies "Ni kika yi ma wayo ko?" Boye fuskarta tayi taki ce masa komai, sai ga Mami ta fito rike da makullin motarta lie "Mami zan fita sai na dawo" Mami tace "Alright, mu ma yanxu za mu fita" Lie "Toh Allah ya kiyaye" Dagger haka ya juya ya nufi kofa, Nihad ta bi sa da kallo, Mami ta koma dakinta don dauko handbag dinta, Nihad ta mike da sauri ta bi bayansa a second parlor ta gansa har ya bude kofar zai fita, a hankali tace "Ina za ka?" Ya juya ya kalleta lie "Nima ban sani ba" Tayi shiru tana kallonsa daga sama har kasa don ba karamin kyau kayan jikinsa suka yi masa ba, lokaci daya mood dinta ya canza, lie "Ba dai ni kika yi ma wayo ba, zaki shigo hannu ai" Juyawa tayi ta bar wajen da sauri lies "Wait..." Amma tuni har ta koma first parlor, ya shafa kansa yana murmushi, sai kuma ya juya ya fita. Gidansu Nadeeyah ya tafi yana zaune compound din gidan yana jiranta bayan ya kirata a waya, ba a dau lokaci ba sai gata ta fito, ta ja kujera ta zauna tana kallonsa da murmushi fuskarta tace "Sannu Kjay" Yace "Sannu kamar wani mara lafiya" Tace "Ohk, weldone KJay..." Yayi mata murmushi lay "How are you doing" Tace "Alhamdulillah, how is ur wife?" They are already kalleta, amma sai bai ce mata komai ba, tace "Naji Mum tana cewa za mu je can gidan ma Anjima" Lie "Ohk Mum na ciki?" Tace "Yeah, but tana da bakuwa" Yace "Ohk, we will be going to Yemen on Saturday with my uncle don Abba bashi da lokaci, shine na zo in gaya maki ki gaya ma Mum don ta sanar masu kafin Saturday din" Nadeeyah dai tayi shiru tana kallonsa, lies "Ya kika yi shiru Madam?" Ɗan murmushi tayi tace "Kasan a rayuwa muna namu Allah na nasa ne ko?" Lay "Sure..." Tace "And kasan policy dina a baya da nake yawan cewa i will never marry someone's else Husband, kuma idan baka manta ba a lokacin muna Uk da kaje kara karatu ni kuma ina year 1 farkon haduwarmu kenan nayi wani saurayi me mata da yaro daya da yake zama a Uk, na kuma so sa but na ki aurensa saboda yana da mata, ya zauna ya gaisheta ta amsa da fara'a tana tambayarsa ya ya baro mutanen kano, lie "Alhamdulillah" Tace "Naje har kanon amma bamu hadu ba har na taho" Da mamaki lie "Wallahi ban sani ba Mum" Tace "Ehh nasan baka sani ba Khalil" Bai sake cewa komai ba yayi shiru yana jiran yaji kiran me tayi masa, tace "Kana ji na Khalil" Yace "Ina ji Mum" Tace "Kasan komai ya faru a rayuwa mukaddari ne daga Allah ko?" Shi dai yayi shiru yana kallonta, tace "Don haka ina son ka sa a ranka Allah bai kaddara aurenka da Nadeeyah ba" Da mamaki lie "Mum me yasa kika ce haka?" Tayi shiru tana kallonsa, a nutse ta shiga yi masa bayanin duk abinda ya faru da kuma alaqarta da Mahaifiyar Nihad, he was just speechless and at the same time confused, ya Jinginar da kansa jikin kujeran parlon, ba a dau lokaci ba Nadeeyah ta shigo parlon tana kallonsa tace "Hope ka gana yanxu??" Lies "Ban gana ba Nadeeyah.... Don ke da Nihad kun kasance Cousins ba wannan yake nufin babu aure tsakaninmu ba ai" Tace "Toh babu, lady kawai iyayena nake kokarin yi ma biyayya kuma i am happy things later turnout this way at last, and I pray it's just the best for me" ya Jinginar da kansa jikin kujeran parlon, ba a dau lokaci ba Nadeeyah ta shigo parlon tana kallonsa tace "Hope ka gana yanxu??" Lies "Ban gana ba Nadeeyah.... Don ke da Nihad kun kasance Cousins ba wannan yake nufin babu aure tsakaninmu ba ai" Tace "Toh babu, lady kawai iyayena nake kokarin yi ma biyayya kuma i am happy things later turnout this way at last, and I pray it's just the best for me"
*Thanks for the calls and messages to check on me, i am much better*
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
No comments