Nailah 11
*🌸NAILAH🌸*
~*(The abandoned flower🌹)*~
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAY*
*PAGE 11*
Ta jima tsaye a falon tana jiran ganin ta inda zai ɓilo ama shiru dan haka ta sake kiranshi wannan karon har sau ukku amma bai ɗaga ba, sai ta fara duba ko ina tana fatan samun ball ɗin ba tare da ta haɗu da shi ba itama bata gani ba.
Takawa ta shiga yi a hankali ta nufi inda tafi zaton nan ne bedroom ɗinsa ta tura ƙofar, ganin ta buɗe ya sake tabbatar mata nan ɗin ne dan haka ta sa kai ta shige tana bin ɗakin da kallo, komai na ɗakin ash ne da ratsin fari tun daga makeken luxury bed har sofa ɗin dake gefe ba zaka so ɗauke idonka a kansu ba.
Cikin Sa'a ta hango ball ɗin can bayan sofa ta ƙarasa da sauri ta ɗauko ta juyo da nufin ficewa tana gode ma Allah.
Siririn ihu ta saki tana juyowa ganinshi ya fito daga bathroom ɗaure da towel iyakar ƙugunshi, illahirin ƙirar jikinshi ta masu cin ƙarfe bayyane a fili, shima ganinta ya saka shi ɗan dakatawa na tsawon seconds sai kuma a hankali ya taka a nutse ya nufi ƙofar dake buɗe ya kulle zai murza key, ba shiri murya na rawa Nailah tace "ka tsaya in fita sai ka kulle Daddyn Arif nifa ball ɗin kawai nazo ɗauka in tafi, kuma suna can suna jira na"
Idan ya amsata to ƙofar ɗakin ma ta amsa, saida ya ƙarasa murza key ɗin sannan ya juyo a hankali yana nufar inda take idanunshi a kanta, haka yasa ta fara matsawa baya tana sakin ball ɗin dake hannunta.
Yadda take takawa tana yin baya haka yake takowa yana ƙara matsota har ta ƙurema bango tana rumtse idanunta da ƙarfi.
Shiru na ɗan wani lokaci kafin taji ƙamshin jikin shi da kuma numfashinsa dake sauka kan fuskarta ya saka ta fahimtar kusa yake daf da ita dan haka ta ƙara rumtse idanun ƙirjinta na sake dukan tara tara baki na rawa zata yi magana ya ɗora yatsarsa manuniya a kan lips ɗinta lokaci daya kuma yace "ssshhh, waye ya baki damar hawa napep?"
Jin wannan tambayar ya saka ta saurin buɗe idanu tace babu kowa Sir, wlh ba zan ƙara ba idan baka so, gobe ma zan je a koya min mota sai......
Taɓe baki yayi yace "uhmm naji wannan kuma na haƙura, saura ɗayan laifin wanda bana tunanin zan iya yafewa gaskiya"
Bai bata damar magana ba ya saka hannun damarsa ya ɗago haɓarta yana ƙarema cute face ɗinta kallo kamar yadda itama ta ɗago idanunta a karo na farko ta kalli ƙwayar idonsa.
A hankali ya kamo hanunta da ɗayan hannusa yana ɗan matsewa sai kuma ya kai hannun nata bisa towel ɗinsa daidai ƙasan mararshi sannan ya kai bakinsa saitin kunnenta ƙasa ƙasa yace "a nan fa kika faɗo min ɗazu *Baiwar Allah*"
Suman tsaye Nailah ta kusa yi tunda ya kai hannunta gurin tuni ta nemi rikicewa tana riƙon shi Allah da Annabi yayi haƙuri bata gani ba"
A nutse cikin kasalaliyar murya yace "relax, kawai zan duba naga idan gurin yana aiki yadda ya kamata sannan inyi tunani muga ko zan haƙura, kinga kar in saki jiki bansan an min illa ba mata na su guje ni suce bani da amfani, nikam nafi son idan aka miƙo min tayi in karɓa babu ɓata lokaci a fara farauta tun dare har safe sai.....
Kasa daukarta ƙafafuwan ta suka yi ta nemi zubewa a gurin yayi saurin taro ta ba tare da ya karasa faɗin abinda zai faɗa ɗin ba.
Cikin murya kamar wadda ta bugu ta buɗe baki tace "mmmi..mi zaka gwada? A innnnnnahhhh?
Sai kuma lokaci ɗaya a zabure ta cigaba da faɗin "kar muyi haka Sir, karka min haka, kaga dai ni Companyn ka kawai na yiwa aiki kuma kai yayan Khairat yar Aljanna ne, ni kuma ƙawarta ce, ai kaga ba zamu yi haka ba ko?
Ɗan tsai yayi yana sauraron dogon explanation ɗin da ake masa ya ɗan ɗaga kai sama kamar mai tunani sannan yace "zanyi tunani"
Yana maganar ne yana zare hijab ɗin jikinta tausasan kayan baccin ta suka bayyana tare da fatarta mai fitar da sassanyan kanshi sai ƙyalli take.
Numfashi ya fizgo da sauri cikin wani irin yanayi da yake azalzalar ruhinsa da gangar jikinsa, lamarin da ya danne tsawon lokaci yana azabtar dashi a ƙasan ransa.
A hankali ya fara shafa fuskarta yana kallon yadda ta rufe idanuwanta cikin sadaƙarwa tana lafewa a jikinsa, sai dai saukar lallausan lips ɗinsa a kan nata ya saka ta saurin buɗe ido tana zarosu waje.
Sosai yake bata wani irin passionate kiss a ƙasan da suke wanda ya saka jikinta fara ɗaukar rawa yana karbar abinda bata yi tunanin ba, a hankali itama ta kai hannu ta tallabo bayan ƙeyarsa dashi cikin ficewar hayyaci tana sauke numfashi a jejjere.
Gaba ɗaya ya ruɗa kanshi ya ruɗa ta sannan ya samu ya cicciɓe ta yayi masu masauki kan sofar da tafi kusa dasu, a kaɗan sun ɗauki minti ukku a haka sannan ya samu damar rabata da kayan jikinta shima ya fizge towel ɗin dake nasa ƙugun, ita dai idanuwanta a rufe suke gam bata ma san abinda yake yi ba sai da taji bakinsa a inda ranta bai taɓa tunanin ido zai so tsawaita duba a wajen ba balle kuma zuwan baki.
A irin wannan yanayin tuni ta shiga neman abinda zata samu ta kamo da hannuwanta amma bata ji komai ba dan haka ta riƙe kansa gam tana hana kanta sakin ihun da zai bayyanar da tsantsar pleasure ɗin da take ciki, jinkinta rawa yake, bakinta a buɗe daƙyar ta fizgo maganar dake bakinta tace "Sir kkkkk barni haka, wani abu yana zuwa, karka sa in mutuuuuu dann...
Bata ƙarasa ba taji wani ƙaƙƙarfan abinda ya taso mata tun daga cikin kanta tuni ta fara sakin ihu iya karfinta idanuwanta na kakkafewa kamar wadda ta kamu da farfaɗiya.
Eeyad kam abinda ya gani yana feso masa yana gangarowa a lokacin ya saka jikinsa ɗaukar rawa a birkice ya ɗauke ta cak ya dire bisa makeken gadonsa.
*4am*
Daƙyar ta iya buɗe idanuwanta da suka yi mata nauyi sannan sunyi luhu luhu da wani irin ja saboda kuka da azabar rashin baccin da bata samu ba tun daren jiya har zuwa yanzun kuwa, ta sauke a kan Eeyad da ya duƙo ya dauketa ya nufi bathroom da ita bayan ya haɗa ruwa zafin ya saka ta a ciki, cikin azaba ta ɗago da sauri ya riketa a jikinsa sosai yana shafa bayanta, har saida ruwa ya huce sannan ya buɗe suka tsiyaye ya sake tara wasu masu zafin, saida yayi haka sau ukku sannan yace tayi wanka ta fito.
Daƙyar ta samu tayi wankan jikinta na mata ciwo ta fito a hankali tana dafa bango yayi saurin tasowa ya saɓota ya ajiyeta bisa gadon da ya canja ma bedshit bayan fitowarshi.
Kafin ya gama kimtsa ta har an kusa tada sallah dan haka yana gama saka mata jallabiyarsa da tayi mata mugun yawa ya wuce masallaci itama tayi tata sallar a nan, tana sallamewa ta miƙe a daddafe ta nufi ɓangaren ta dan su fatiya ne kawai a ranta da ta bari su kaɗai.
A nan falo ta iske su, ita fatiya a bisa kujerar da ta tafi ta barta shi kuma Arif a kan carpet da alama suna jiranta ne har bacci ya ɗauke su, bata jin zata iya kauda ko ɗaya daga cikinsu dan haka ta nufi bedroom ɗinta kai tsaye ta sauya kaya ta kwanta bacci mai nauyi ya ɗauke ta.
Bata wani jima tana baccin ba yaran suka shigo suka tada ta, ga mamakinta Arif har lokacin da jarabar ball ɗin ya tashi, wai ta bashi ƙwallon.
Aikam abinda bata taɓa yi ba yau tayi, dan a daddafe ta lallaɓa ta jibge shi son ranta dan gani take duk shi ya janyo mata shan wannan azabar da bata shirya ba, sannan tasa aka siyo mata maganin bacci na yara ta banka masu daga shi har fatiya suka ɓingire nan, itama ta koma baccinta, dan dama yau weekend ne babu mai zuwa makaranta.
Ba ita ta farka ba sai 12 na rana shima yunwar cikinta ce ta farkar da ita, saida ta shiga bathroom ta sake gasa jikinta da kyau tayi wanka tana jin jikinta ya mata daɗi sosai sannan ta nufi kitchen ta ɗauko hollandia milk ta sha taji ta ɗan dawo hayyacinta sannan ta shiga hidimar girkin da Mommy tace karta yadda tace masu aiki ne za suna mata girki.
Saida ta daidaita komai sannan ta tado su Arif tayi masu wanka suka koma dining tare, suna gamawa ana kiran Azahar dan haka tayi sallah suma ta saka su suka yi sannan ta zauna a nan falo tana hutawa da nufin rana ta ɗanyi sanyi su wuce asibiti gurin Abba.
Ƙofar da aka turo aka shigo ya saka ta ɗago kanta ta sauke kan Eeyad da ya shigo sanye da Cuban Collar Shirt da normal jeans wanda ya tsaya masa wuce gwiwa da kaɗan, farar fatarshi mai sirkin ja ta ƙara haskawa a cikin kayan da suke Black color.
Da sauri da dauke idonta jin wani abu ya tsirga tun daga yatsan ƙafarta har zuwa kwanyarta, dama tun ɗazu ko tuna shi tayi sai abinda ya mata jiya ya faɗo mata a rai tuni tsikar jikinta ta hau tashi, ta rasa wace irin jaraba ce wannan kuma.
Da gudu Arif yaje ya rungume shi yana faɗin oyoyo Daddyn na.
Eeyad yayi dashi fuskarshi yalwace da murmushi yace that's my boy, sai kuma ya sauke shi yana ɗan satar kallon Nailah da ta maida kallonta kan TV.
Sake maida kallonshi yayi kan su Arif yace suje ga driver can zai kai su gidan Mommy.
Aikam da gudu suka fice dan dama yayi kewar Mommy da Aunty Khairat a kwana biyun nan.
Suna ficewa ya tako a hankali wanda duk taku ɗaya da yake kusantar ta zuciyarta sake zallo take sai dai a bayane ko motsi bata yi ba har ya ƙaraso ya zauna kusa da ita sannan ta dan duƙar da kanta tana gaida shi.
Bai amsa ba sai saka hannu da yayi ya ɗago fuskarta ya kalleta na ɗan lokaci kafin yace "yaya jikinki"?
Shiru ta ɗanyi tana ƙoƙarin saita yanayinta tace " ni lafiya ta kalau"
Kallonta yayi da mamaki na fahimtar abinda ya yini yana tunani a kanta, ko a jiyan da yake zuwar mata da dukkan nauyinsa da ya daɗe a mararsa bata buɗe baki ta dinga masa ihun kukan nan kamar ana kashe ta ba, kawai damatsunan hannunshi ta riƙe gam tana wani irin nishi, saida taji azabar tayi yawa ne ta fara zaro idanuwanta tana mashi kallon nan irin na ka tausaya min.
Kauda tunanin yayi a ransa yana shafa kwantaccen sajensa yace "kin tabbata lafiyarki ƙalau, kenan anjima zaki koma ki amshi ball ɗin" yayi maganar yana ɗage mata gira daya.
Da sauri Nailah tace "A'a, Arif xai zo ya amsa"
Ɗan murmushi yayi kafin cikin ƙasa kasa da murya sosai yace "nikam kinga lpy lau zanyi ta zuwa ina kawo maki kullum rana ta Allah idan har zaki karɓa *Agla*
Sunan da ya kirata dashi ta maimaita a kan harshen ta sannan ta ɗago idanuwanta a hankali ta zuba masa tana kallon kyakkyawar fuskarsa, ya gyaɗa mata kai ya kamo hannuwanta cikin nasa yana matsawa fuskarshi na sauya yanayi zuwa sanyin jiki ya buɗe baki yace "miyasa ba zaki kalle ni koda so daya ba? miyasa ba zaki bani matsayi a zuciyarci koda rabin wanda kike da shi a tawa zuciyar ne? shin na rasa wani abu da kike buƙata wanda zakiyi rayuwa dashi ya mallaka?
Bai bata damar magana ba ya cigaba da faɗin "bansan wacece ke ba, bansan daga ina kike ba a lokacin da na fara ganin hotonki a wayar Khairat ba tare da itama ta sani ba, sai kuma daga baya kawai naga Application ɗinki kina neman aiki a Company.
Bana ɗaukar mutum idan bai ajiye min qualification na degree zuwa sama ba amma haka na bada damar a gayyace ki kuma a ɗauke ki aiki koda baki cancancnta ba, sai dai a karon farko da na ganki a zahiri komai ya sauya, na kasa ɗauke idanuna a kanki, ban taɓa zuwa na jira wani har fiye da awa ɗaya da rabi ba, a tsari na hakan da kika yi dakarwa ya kamace ki amma sai na ƙare da ninka maki albashi.
Ƙara matse hannunta yayi sosai dan ya gaji da yawan maganar da bai saba ba amma dole ya kai inda yake so dan haka ya cigaba da faɗin "ƙirjina ya min nauyi, zuciyata ta min zafi da naga katin da kika zo min dashi, na kasa nutsuwa tun daga nan na saka aka fara min binciken wacece ke da asalin ki, binciken da ya dauki kwana ukku cakal na samun dukkan bayan rayuwarki wanda kika sani harma da waɗanda ke kanki baki sani ba, still dai kasa nutsuwa nayi har saida na je na samu duk wani wanda yake da ruwa da tsaki gurin bada gudunmawa a rayuwarki banda iyayenki dan ko ƙauyen ban buƙaci a nuna min ba, da kaina na hana Hakimi barinki kije gida, dan nasan idan aka yi hutu kowa ya watse baki da gurin zuwa sai inda Khairat ta baki shawara kuma tun kafin ki sameta da maganar ni na sameta nace karta barki kije ko ina sai gidan Abih dukda itama a lokacin batasan dalilina na yin haka ba.
Da wannan na samu nutsuwa dan na san na killace ki, na ɓoye maki abinda yake zuciyata dan ina tsoron karki ƙi karɓa ta a lokacin, saboda baki sauraron kowa karatu kawai kike dan cika burin mahaifiyarki.
Ba wai cusa min ke aka yi ba, nine da kaina na nemi aurenki.
Ya ƙarasa maganar yana dago hannunta ya kai daidai saitin zuciyarsa yace "dare da rana, safe da yamma kina nan ciki *Agla*, ki soni koda rabin yadda nake maki ne.
Da wani irin sauri Nailah da jikinta ke wani irin tsuma hawaye na mata zarya a fuska, ta janye hannunta dake cikin nasa ta faɗa jikinsa tare da masa wata irin kyakkyawar ruguma tana sakin sassayan kukan da ya taso tun daga ƙasan zuciyarta........✍🏽
No comments