AUREN YARJEJENIYA 3-4
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
❤🔥👩❤️👨AUREN YARJEJENIYA👩❤️👨❤🔥
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
it's rometic love story❤🔥💔
Story & written by mommyn fareesa
wannan shafin nakine halak malak *fatima Ahmed shema*💖💓
free page 3&4
.......harara me rai da lafiya ta wurgo masa tana fad'in"malam lafiya zaka tasani gaba kana kallo??"tukunnah ma waye shi wanda wannan d'an koron ke zuzutawa haka?"inaso na gansa naji yanada wuta ko aljannah balle yasakani ciki??"kud'i na biya na shigo nan kuma sune kuka biya kuka shigo ko?to Akan me zan tashi sbd wani?"bbu wanda ya isa yakafamun doka Anan"ta k'are maganar cikin k'arfin hali da nuna ko Ajikinta"kamal yasaki murmushi sbd yaji yarinyar tayi bala'in burgesa data disga TJ tanuna kuma bata tsoron kowa"Abdallah ya kallah yaga bbu Alamar rahama Asaman kyakykyawar fuskarsa"yana dai bin ummu da wani irin mugun kallo.....ke !dakata karki gaya mamu maganar banza"ga big man nan Agabanki"zai iya b'atar dake da Ahalinki bbu Abinda zai ita faruwa"zakizo kina gayama mutane mgn son ranki"ko Anfad'a miki kinada Ajin dazai kulaki ne??"cewar junuid"kamal yace"pls ya isa haka"duk kace nace be tasoba"ta fad'i iya gaskiyarta ne"yaka mata muje ga kujeru can mu zauna dan banga Amfanin tsayuwarmu Anan ba"wani banzan kallo junuid da tj sukabi kamal dashi"yayinda ummu gabanta keta dukan tara tara "ranta yabata wannan kyakykyawan mutumin shine big man"tayi mamakin izzarsa da har yanzun beyi mgn ba yana dai tsaye yana danna waya"yayinda Acikin zuciyarta taji kamal ya burgeta sbd gaskiyar dayake fad'a"tana wannan tunanin ta d'auki hand bag nata da wayarta ta mik'e tsaye da nufin tabar musu wajen"saidai tanaso ta wuce shi kuma yana tsaye bbu dama dole saiya gyara sannan ta wuce"kamal kuwa yayi mamakin Abdallah sbd yasan be shiga sabgar mata"saidai ranshi yabashi kodai cin mutunci zaiyiwa yarinyar nan"wacce yaga Alamar tarbiyya da kamun kai Atare da ita"musammun dayaga bata damu ko rikicewa da ganin big man ba.....ka gyara zan wuce! sanyayyar muryar ummu ta katsema kamal tunaninsa"Abdallah ya d'auki kusan second 10 kafin ya d'ago kansa ya watsa mata manyan idanuwansa"Atake taji k'irjinta yabuga"ta d'aure fuska tana d'auke kanta"koma matsowa yayi dab da ita har tana jin hucin numfashin sa"subahanallahi! ta fad'a tana matsawa"K wawiya! yafad'a cikin daka tsawa"hakan be hana tattausan muryanshi bayyanah ba"kin isa ki tsaya ki gayamun mgn ki kuma wanye lafiya??"never idan kinyi wannan tunanin"yafad'a yana girgiza kansa yanuna ta da yatsa"dubeki shashasha jiki na d'oyi da tsami"Ayanzun zan nuna miki tabbas inada k'arfin iko"banida wuta banida Aljannah Amma zakisan inada k'arfin iko ga wanda yyi gigin shiga gonata"yafad'a yana jan tsaki kamar zai huda harshensa"ya zaro handkcheef ya tsoshe hancinsa"junuid da tj suka saki dariyar rainin wayo suna nuna ummu"yayinda body guards nasa suma suka kama dariyar"sauran mutane dake can nesa suna kallo Amma basusan me suke fad'a ba"wani irin yanayi na b'acin rai ummu ta tsintsi kanta Aciki"tana jin ba k'aramin muzantata big man yayi ba"batace komaiba saidai fuskarta bbu Annuri"bata kalli ko wannan suba tayi k'ok'arin tafiya"big man na yatsina fuska yasha gabanta"batace komaiba tayi dai tsaye.....big man kabar musu yarinya ta tafi mana"banga wani laifin data maka ba"Amma ka mata irin wannan wulakancin....kamal sau nawa zance kadena shiga Abinda be shafeka ba?"cewar big man cikin fushi"ummu tayi k'ok'arin koma tafiya.....caraf big man ya damk'i hannunta ya maidota baya"Afusace ta juyo ta tsinkesa da mari tana huci tace"idan kasaba rik'e hannun shashashu toni ba irinsu bace"I hate you!...tsit sukayi dg body guards nasa har zuwa su junuid sbd tsantsar mamakin Abinda yarinyar nan tayi"kamal kuwa beso haka ba sbd yasan big man bazai k'yaletaba"shi kuwa uban gayyar shafa kuncinsa yayi da girarsa ta dama yana wani irin mugun murmushin daya bayyanar da tsantsar kyawun halittarsa"wanda kamal daya gani yasan mugun Abu zai Aiwatar idan yana irin wannan murmushin"sannan kuma yana rik'e da hannun nata be sakiba yamasa wata iriyar damk'a ta mugunta....body guards nasa suka nufi ummu! kubarta"ya fad'a Anutse"ita kuma tanata kiciniyar k'wace hannunta"big man ya had'e rai sosai yana dubarta kamar yaga Abin k'yama yace"zasu barki ne dan ki kafa tarihin kin mari mutum kamata"bayan kina banza k'azama kuma kucaka! ina mai tabbatar miki da cewa" zakiyi nadamar dabaki tab'a yin irinta ba Arayuwar ki...Ai big man hukuncin daya kamace ta shine reping!cewar tj" gaban ummu yayi wani irin mugun fad'uwa ta zaro ido da Alamar razana Asaman kyakykyawar fuskar ta"innalillahi wa inna ilaihir raju'un! yanzun har Abin yakai haka Abdallah??"cewar kamal cikin fushi"kasan me suke shirin sakaka ka Aikata kuwa??.....saurin cika hannun ummu Abdallah yayi sbd cizon data gartsa masa"tayi k'ok'arin guduwa"Abdallah yadubeta da nufin yabita"kamal ya rik'e masa hannu"yana fad'in kasan illar Abinda kake shirin jama kanka"kanaso duniya tamaka wata fassara ne??"ka cikani kamal ko kuwa na rabu dakai har Abada"cewar big man cikin hargiwa yana watsama kamal mugun kallo da idanuwansa da suka rine zuwa jaa"saime Abdallah idan ka rabu dani?"sbd na fad'a maka gaskiya kace haka?"to bari kaji su da kake tak'ama dasu wata ran zakayi nadamar saninsu Arayuwarka"tunda suna sakaka hanyar banza.....wace irin banzar mgn ce wannan kakeyi haka kamal?"cewar junuid"kamal yaja tsaki yana fad'in ban saniba"yacika hannun big man yana fad'in bbu damuwa na fita rayuwarka kaje kayi Abinda kaga dama"yana fad'in hakan yajuya yayi tafiyarsa"Alokacin kuma ummu tabar wajen Aguje"tana fitowa bakin get me nafef nayin parking zai Ajiye lawisa dan ta shiga ciki"jikinta na rawa tace"karki fito lawisa yamayar damu gida Akwai matsala"ta fad'a tana shigowa cikin nafef d'in tace"ja muje Anguwar tudun wada"lawisa ta kalleta tana fad'in k'awata lafiya naganki arikice??"lawisa nida koma zuwa wajen nan har Abada"bazan tab'a yafe masa ba"waye wai?"ko wani Abu mubashshir d'in ya miki ne?"ah ah mubashshir ma yana Abuja"ta fad'a tana fashewa da kuka"lawisa tayi salati"tana fad'in pls kiyi hak'uri kiyi shiru ki sanarmun meke faruwa ne?"k'in shiru tayi taci gaba da kukanta"saida tayi me isarta sanan tayi shiru tana jan Ajiyar zuciya"lawisa kuwa bari tayi su sauka dg cikin nafef d'in taji meke faruwa"bayan sun iso Anguwar su"suka sallami me nafef d'in"kai tsaye gidansu lawisa suka nufa"a compound d'in gidan suka zauna kan plastic chairs"lawisa ta kalleta da damuwa tace"pls ummu ki fad'amun meya faru?"tsaki taja ta shiga sanar mata komai.....lallai Abin da ban mamaki"kema kinyi kasadar marin mutum kamar *Abdallah mohd jibo* ta yaya kikasan sunansa?"tunda naji kince big man nagane shine"kuma dama Anan nake yawan ganinsa idan munje"to yau kin rigani zuwa shine kika zauna Inda sukafi yawan zama"idan baki mantaba can ciki nake janki muje"batun keda koma zuwa wajen har Abada be tasoba"na farko zai d'auka kinji tsoro ne"na biyu zai iya bincike yagano gidan ku yamiki wulak'anci sbd yanada girman kai...yaushe matsalata zatazo k'arshe lausy?"dg wannan sai wannan"na maresa ne sbd hannuna daya tab'a"saidai na kasa manta Abun lausy"idan kuma muka cigaba da zuwa ya wulak'antani fa?"bayan kinsan waye mahaifina"da shima ta kansa yakeyi bazai iya bimun hakk'ina ba koda Ancutar dani"hakane k'awata na sani"karki manta big man yanada kud'i hakama iyayensa"idan yaso yamiki wani Abu rik'esa da kikace Anyi hakan bazai hana ya miki ba"jibi zamu koma mu zauna Inda muka saba zama"idan yazo miki da wani Abu ki bashi hak'uri ya wuce kawai"bazan iyaba"sbd na tsanesa lausy"iya Abinda nasani be isa yamun Abinda Allah be mun ba"saidai batun raping yatashi hankalina wlh"karki manta damuwar danake fuskanta Agidan mu sbd na jima banyi Aureba"shin idan yayi sanadin dana rasa martabata me babana da kishiyar mamana da kakata zasu fad'a??"in sha Allah hakan bazai faruba dansu tsorataki suka fad'i haka"ki kwantar da hankalinki k'awata insha Allah komai zaizo k'arshe"bana zaton Anan kurkusa matsalata zatazo k'arshe lawisa"gara ke kin kusan Aurenki nanda wata 4 "ni kuwa saifa nan da shekara guda za'a saka biki har Ayi auren"cike da tausayawa lawisa keta bata baki da rarrashinta"harta d'an sakko sannan sukayi sallama bata shiga cikin gidan ba ta nufi gidansu....
Cikin tsananin b'acin rai da zafin zuciya big man da mutanan sa suka bar garden d'in"junuid da tj basu furta komai ba sbd yadda sukaga ran mutumin nasu yab'aci" sun tabbar da cewa" sukayi mgn zai musu rashin mutuncin dabasu zato"Ahanya suka sauke su tj"Abdallah kuwa gidansu dake malali aka nufa dashi"tun dg bakin get dg waje zuwa cikin katafaren gidan Anguwa guda security ne"driver yayi horn aka bud'e masa get"yana gama parking Aka bud'e ma big man k'ofa yafito" fuskarsa Ad'aure tamau ya wuce cikin gidan"gidane na Alfarma wanda Aka kashe dukiya wajen ginashi"wanda kaf a Anguwar Antabbatar bbu gida me kyau kamar gidan Alh mohd jibo"kai tsaye babban parlourn gidan Abdallah yanufa cikin isa da izzah"yana rik'e da wayoyinsa"haka yatura k'ofar yashiga kamar Ammasa tilas"murya can k'asan mak'oshi yayi sallama"sa'ada da hafsat na zaune kan kujera"hafsat na chats gabanta kuma farfesun naman rago ne da fruits da drinks tanaci"cikin yanga da yatsina tamkar gidan ubanta"sa'ada kuwa kallo takeyi a TV"sai mai Aiki dake zarya tsakanin dining area zuwa kitchen "sa'ada kuwa sam bataji sallamarsa ba saidai mayataccen k'amshin turarensa data shak'a yasaka tayi saurin d'ago kanta ta kallesa zai nufi part nasa"saidai Atake ranta yabata yana cikin b'acin rai sbd yadda taga ya had'e rai "da murna ta tashi tana fad'in oyoyo my sweet heart! ta k'are maganar tana k'ok'arin hugging nasa"kallon da watso mata yasaka tayi tsaye cak"hafsat tayi k'asa da murya tana gaidashi"yaja doguwar tsuka ya haye upstairs"sa'ada tabi bayan sa da sauri"saidai tana zuwa parlourn sa tasamu yashige bed room d'insa"ta turo baki ta sakko down stairs ta wuce d'akinta sbd tayi sallah sai taje suyi dinner"sbd ya d'auki kuku ke musu girki be cin girkin umma balki.....zuciyar big man Acunkushe take yashige had'add'en bed room nasa dayaji kayan more rayuwa aljannah duniya"gaban mirror yatsaya yana cire link d'in hannun rigarsa"bbu Abinda yake tunawa sai time da ummu ta maresa"tsaki yaja yana jin muddin be mata hukunci ba bai cika Abdallah ba.... haka ya daure ya shiga wanka da nufin idan yafito yatafi masjeed"bayan yagama wankan yayi kwance cikin bahon wankan yatuna time d'in da wannan k'azamar yarinyar take gaya masa mgn harta maresa"never! yafad'a da k'arfi yana huci yacigaba da cewa" bazan tab'a barinki ba saina miki Abinda na wulak'antaki"yafad'a yana huci tamkar wani tab'abbe"yaja tsaki yana fitowa dg cikin bahon wankan ya d'aura towel yayi alwalah"saidai lokacin daya fito dg bath room yaduba time"harma An mance da gama sallah"bayan ka'idarsa yana shiga bath room 6:30pm sai 6:50 pm yake fitowa"10 minit ya ishesa ya shirya yaje yabi jam'in magrib da ake tayar da sallar da k'arfe 7:00pm"Amma yanzun gashi 7:10 pm yafito dg bath room"yab'ata kusan 40minit Aciki"tsaki kawai yake ja bbu ko k'akk'autawa"yana jin wata iriyar muguwar tsannar ummu Aransa" sbd tayi sanadin daya zauna yab'ata lokacinsa cikin damuwa da tunani"Abinda wata y'a mace bata tab'a yin sanadin yashiga ba kenan"kasancewar sa me bama lokaci mahinmanci Arayuwarsa"shiryawa yayi cikin bak'ar jallabiya wacce tayi masa masifar kyau" Aciki n d'akin yayi sallar magrib"bayan yagama ya fito da nufin yatafi yayi sallar isha'i a masjeed" A parlour ya sami sa'ada zaune kan kujera tayi tagumi"tausayinta yaji sbd yasan yanzun shine komai nata"tana ganinsa ta taso ta fad'a jikinsa tana fad'in yaya Abdallah mena maka pls?"nidai ka kiramun Ammi nah mu gaisa ko?"ta k'are maganar cikin shagwab'a"baby meyasa bakya jin mgn?"bance kidena hugging nawaba sbd kin girma?"yak'are maganar yana janyeta dg jikinsa suka zauna kan kujera"fuskarsa Ad'aure yace"sau nawa zance miki karna koma ganinki kin zauna Inda shashashar yarinyar nan take?"Ayya yaya nike zaune parlourn shine tazo ta zauna itama"dg yau na hanaki zaman parlourn"bed room naki Akwai tv kiyi kallonki Acan"idan ina nan kiyi kallon nan"Ammi kuma Anjima zan kira miki ita"to yaya ina zakaje yanzun?"masjeed! yafad'a Agundure"kasiyamun ice cream pls"dato ya Amsa yayi shiru yana tunani"tsaki yaja daya tuna da kamal da kalamansa"shi kansa beso yarabu da kamal"yasan kuma tabbas su tj sbd Abin hannunsa suke tare dashi"kamal kuwa yasan yanada rufin Asiri iya bakin gwargwado sbd yana Aikinsa yana samu kuma mahaifinsa shima yana dashi"sau tari zai yima kamal Alkhairi zaik'i Amsa yace masa "yasamu wad'anda basu dashi yataimaka musu zasuyi farin ciki"irin wannan halayyar ta nuna k'in son Abin hannunsa tana burgesa da kamal"Amma sbd wata banza shine har zaiyi fushi dashi"to su zuba shida shi"da wannan tunanin yatashi yafita yaje yayi sallah"be dawo gidan ba sai 10 pm"yaje yayi shaye shaye son ransa sbd damuwar da b'acin ran da ummu ta haddasa masa"yakumasha Alwashin bazai tab'a k'yale taba saiya mata hukunci mafi muni"ko dinner beyiba ya shige bed room nasa"be cire jallabiyar jikinsa ba ya kwanta bacci yayi Awon gaba dashi...
Ab'angaren ummul khairy.....✍️
wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌
Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f
dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
No comments