Sugar Mommies M
Page *M
Garaɓasa!
Ina kuke matan Albarka,ku marmatso kusa ga kayan gyaran aure ,kayan samun lada daga Hannu ƴar uwarku maman Shuraim ƴar mutan sokotawa.
Kayane cikin garaɓasa Bononzan ƙarshen shekara ,zaki samu kayayyaki kala biyar akan kuɗi 5k kacal👌
Kayan sun hada da:
1.CICCIƁI
2.KAZA
3.DAKA MAI KYAU DA SAURIN SAUKAR DA NI'IMA
4.MATSI (MAKALE MATA)
DA
TSUMI (DARE ƊAYA WANKA DOZIN)
DUK AKAN KUƊI 5000#
Ƙawata ,Hajiya Karki sake ayi tafiyar nan babu ke munyi sauki mun karya farashi ,A warware Aljihu a kwashi garan maman Shuraim ƴar mutan sokotawa ,muna saida ɗaya muna bada sari.
Garaɓasan ta kwana uku ne rak👌
Muna tura kaya ko ina a faɗin ƙasar nan har Niger...sai kunzo
*M*
Kareema madam har dare suna tare da girls ɗin ta amma ba labarin dawowarsu Zee mama ,ana can ana shanawa da ƙure daɗi,don haka ta sallami yaran saboda ƴan makaranta ne gashi ta gaji tulus bare taje ta baiwa warden ɗin su cin hanci su fito su kwana tare .
Ta jiƙasu da Naira sannan ta rakosu har varenda tana daɗa masu godiya da Alƙawarin zata kirawosu har gida suyi mata ita da ƙawayenta cin raga raga.
Ahmed suna zaune a kujerun hotel ɗin da aka tanada don shaƙatawa gaban table ɗinsu ice_cream ne roba biyu ya tasa noor a gaba tana lasa yina sake kasheta da sanyayen kalamai ,har yanzu lallaɓata yikeyi yinason ta saki jiki dashi bayason taja kwaɓansa yayi ruwa in sun koma Japan .don haka ,sai jero mata Alƙawurra yake iri da kala.
Babu zato idonsa ya sauka akan uwarsa ta riƙe hannun wata yarinya .
Gabansa ne ya bada dam! Baya son ta san yazo ƙasar nan don zatace bai nemeta ba ,batasan zuwan gaggawa bane.
"Ya Ahmed kalli" shiru ya Ahmed ya natsu wajen kallon mahaifiyarsa bayason ta gansa
"Ya Ahmed!" Ta kirasa da ƙarfi ,da sauri yasa yatsarsa akan leɓensa "Shishhhh ga momcy na can kar ta ganmu"
Bashi kadai ba Nuratu fitsari taji ya tarun mata ,abokiyar kasuwancin kayan ƴan iskan Inna Abu ce fa. Don haka da sauri ta kwantar da kanta akan table ɗin bata ma so ta ganta don bata shirya amsa tambayoyin ta ba
Ƙwalla ne yaji ya tarun masa a ido sanda yaga mamansa ta fakaici idon mutane ta cafko ƴar mutane ta rungume ta tsotsar mata baki ta damƙa mata wani abu a hannu suna musayar murmushi
Ji yai numfashinsa na hawa da gudun gaske
"Kenan zargin da ake ma momy tun muna ƙanana gaskiya ne? "
Tari ya sarƙe dashi sanda yaga ta bawa yarinyar spanking a gefen ɗuwawu ta ja yaji "Shuuuuh" ,ɗan ƙara yarinyar ta saki na wasa "Auchhh my momy my sugar " kai tafin hannun da ta maki ɗuwawunta tayi kan bakinta tayi kissing ,sannan passionately tayi blowing mata iskar kiss ɗin
Da sauri yarinyar ta amshe tukuicin sumban nan ta wani ƙanƙame ƙirjinta kamar an turo mata wani abu mai girma
A haka suka rabu tana ɗaga mata hannu itakuma Kareema Madam ɗin ta juya ciki ,tana juya mala²n ɗuwawunta da suka matse kam cikin matsatsen siket mai jikin roba .
Kasa haɗiyar miyau Ahmed yayi kawai ji yake In bai kashe wa'incan ƴan matan ba hankalinsa bazai natsu ba . Don haka da karfi ya daki table ɗin ,yayi zumbur ya mike
Noor wacce kwanciyar lamfan da tayi har barci ya soma sureta ,firgigit ta farka tana kiran "waye ? Miye?"
Ajiye mata mukullin ɗakinsu yayi "Je ki daki ina dawowa "
"Ya Ahmed tsoro nikeji zan bika" tayi magana a shagwaɓe .
Tsawa ya daka mata "Karki biyoni nace" ya zabura yabi bayan su da sauri kafin su ɓace masa.
Hajiya Kareema saida ta karɓi kayan da zasu sakata tayi high ,sannan ta haura ɗakin su ,tana shiga ta cire rigarta ta zauna da bomshort da singlet ta fara shaye²nta.
Ahmed kafin ya isa gate yaga har sun shiga wata mota mai baƙar tint ,baƙa Sosai kai daga gani kaga motar marasa gaskiya .
Taune yatsa yayi daidai sanda suka wuce ta gabansa da gudu .
Taune yatsan bakinsa yayi har saida ya ɓule ,ransa in yai dubu ya ɓaci
Yau ɗaya yaji ya tsani zuwansa Nigeria da ma hotel ɗin gabaɗaya
Ina ma ina ma ,ya bi maganar Nuratu ya barta a gidan su Abu_jafar? Ynz da wani ido zai iya kallon uwarsa mahaifiya ƴar iska ?
Ɗaukan motar hotel ɗin yayi ya umurci drivern ya kaisa gidansu ,so yake ya tabbatar da zarginsa yaje ya gani In tana gida In kuma bata nan to sai ya kirata a waya yaji inda take .
[12/12, 19:05]
No comments