Recent Updates

Sugar Mommies I

 


9] أم افنان✍️💞: *I*

Tunda akace Nuratu na da ciki hankalin Ahmed ya tashi abinda yayi shekaru yina nema ne Allah ya basa ,yaya zaiyi ? 

Nuratu bata taɓa sanin shiɗin mijinta bane ,bare matarsa .

Matarsa ta yarda dashi bazai taba neman Nuratun ba,saidai kuskuren da tayi ita ne ta bada ƙofar da ya fara nemanta ko ince lokacin zuwan yaro gidan ubansa yayi 


Sannan tsafta da tattalin da kullum Nuratu take ma gidansa da cikinsa ya ƙara janyo mata soyayyar mazauna gidan 


Don ko'ina na gidan a ƙalƙale yake banda makwancinsu da kullum Yike kamar anyi hawan daba🐎


Ko sex sukayi anan zata tsame jikinta ta tashi Ahmed shine mai sauya bedlinen shine gyaran daki ,in kuwa yayi busy haka dakin barcinsu zai kasance a wulaƙance gashi da kunya ya gayyato mai aiki ta gyara masa makwancinsu .


Takai ta kawo ya dawo yina ma Nuratu kallon sha'awa ya daina kallonta a matsayin mai aiki sai kallon matarsa ,saidai zullumi ya hanashi iya bayyanawa .


Yanzu ga mai afkuwa ta afku ya banbara mata ciki ,ta gudu 


Sanadiyyar hakan sun sama matsala da matarsa ya kokkoɗeta da mari 

Yabi Nuratu airport saidai koda ya isa ba ɓurɓushin Nuratu bai ƙasa a gwuiwa ba wajen shiga jirgin da take available ya bi bayan matarsa don baya so inna Abu taji labari taje ta ambular masa da gudan ɗansa yabi rariya .


Rashin sani kenan baisan yanzu abu ta zama maƙiyyar Nuratu ba ,baisan yanzu abu ta zama ƴar bariki ba ,baisan yanzu abu da uwarsa sun jone sunyi colliding ba suna cin duniyarsu da tsinke ba 


Baisan yanzu gidan su ya zama dépôt na tara ƴan madigo da kwarata ba 


Me zai faru ?


Mun dawo labarin.⛹️‍♀️



Bamalli's care

No comments