Sha'awar Shi Nake 6
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWAR SHI NAKE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*PAID BOOK*
*6*
"Muniba kinga ƙaddara ko,se nemanku muke a waya ashe ku tuni kunzo,ku sun barku kun ganta,ya jikin nata,da gaske tana rayen?"cewar mamy cikin kuka.
Rungumeta muniba tayi itama tana kuka sosao tausayin iyayen nasu ya kamata yau in suka san jannatinsu ta mutu ya zasuyi.a sanyaye tace.
"jiki da sauƙi kam yanzu ma sun shiga da ita surgery ne na ƴan raunukan data ji, ku kwantar da hankalinku"
Se alokacin daddy ya iya magana inda yace jikinshi na rawa"taji ciwo sosai ko?muniba,wayyo jannati na "yayi maganar hawaye na biyo idonsa.
"ka kwantar da hankalinka Alhaji taji ciwo amma ba sosai ba ya kamata ka natsu kasan condition É—in ka kaima fa"cewar Alhaji bukar.
Nande sukayi jugum kowa da tunaninsa aransa har zuwa lokacin da aka fito da ita zuwa É—akin da aka kwantar da ita.
Koda suka bisu abaya basu barsu sun shiga ba,inda suka shaida musu se nan da awanni uku tukuna zasu sami damar ganinta.
.
"Alhaji muje muyi sallah musamu abinci muci,inaga zefi kamin lokacin da suka É—iba na ganinta ya cika"Alhaji bukar ya shawarcesu.
Ba musu suka nufi inda aka tanada domin yin sallar,sukayi alwala suka fara ramuwar sallah.
Bayan sun idar ɓangaren masu abinci na asibitin suka nufa inda suka buƙaci ruwan tea kawai,kowa cikinsu yana sha ne ba dan daɗi ba sedan maganin yunwa kawai.
Kasancewar kowacce ƙasa ana iya amfani da dala ne yasa suka biya kuɗin ba tare da sunsha wiya ba.
lokacin da suka samu damar ganinta gaba É—ayansu ba wanda zuciyarshi bata karaya ba,kuka suke sosai,dan kafatanin jikinta ba inda baa naÉ—e da bandeji ba se kafar hanci.
Nan suka sata a gaba kowa da adduar da yake tofa mata gashi ba damar su isa inda take dan acikin wani glass take ga naurori zagaye da ita.
Likitane ya buƙaci ganinsu a office ɗinshi,da ƙyar daddy yake iya tafiya sabida ganin halin da ƴarsa ke ciki.
Bayan sun isa gaban likitanne,yafara bayani kamar yadda Alhaji bukar ya tsara masa.
"ƴarku tana cikin yanayi me kyau,90%,yanayin jikinta bama buƙatar masu jinyarta abinda mukeso daku ku tafi masaukinku se nan da 2 weeks se ku dawo zuwa lokacin duk bandage ɗin dake jikinta mun cireshi,ƙa'idar mu kenan baa jinya anan,duk abinda aka mata zaku gani a folder ɗinta in kun zo"
Magiya mamy da daddy suke kan abarsu su zauna agunta amma yace tsarin kenan dole subishi.
Haka suka miƙe jiki a sanyaye, suka nufi ƙofar fita daga office ɗin nashi.
"baku ji ba"likitan ya kirasu.
Dawowa sukayi gabanshi suka tsaya sannan yaci gaba da cewa"na lura ku musulmai ne,kuma a tsari na addinku in musulmi É—an uwanku ya mutu kuna gaggawar suturta gawarshi,akwai wata yarinya musulma data samu hatsari wajen wata guda kenan baa samu É—an uwanta ba gawarta na mutuary in ba damuwa ku kuyi mata gata mana ku suturta ta"yayi wannan bayani ne kamar yadda Alhaji bukar ya tsara masa dan mahaifin jannat ya sallaci gawar Æ´arshi.
To Alhaji musab mutum ne me tausayi da kishin addininsa,dan haka bakinshi na rawa yake faÉ—in"kayi tunani me kyau,likita tana ina?"
Haka suka tsaya kaida fata muniba da mamy da wasu mata musulmi guda biyu suka wanki jannat,a É—akin da aka tanada domin hakan,ba tare da mamy ta fahimci Æ´artace ba,sabida ko jaÉ—an bata kalli fuskarta ba wacce ko ta kallama da wiya ta gane sabida duk ta sauya.
Sauran musulmin dake asibitin likitan ya gayyato musu sukazo daddy ya jagoranci sallatar gawae jannat batare dayasan wacece ba.
Kuma shida hannunshi yasata arami cike da tausayi ya tsaya kan kabarinta yanata mata addua
Wayyo rayuwa,besan jannatinsa ya birne da hannunsa ba.
[8/18, 09:20] zahrasurbajo1:
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWAR SHI NAKE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo
*7*
Tsawon sati biyu ta kwashe ana bata kulawa ta musamman,kuma jiki yayi kyau sosai dan har miƙewa tanayi.
Ranar da suka cika lokacin da likitan ya ɗebar musu daddy da ƙyar mamy tashawo kanshi yayi wanka,dan so yayi su tafi daga idar da sallarsu.
Sosai likitan yayi murna da ganinsu,bayan sun gaisa daddy ne ya fara da cewa "doctor ina Æ´ata take,kace se yau zaka bamu damar ganinta"yayi tambayar fuskarsa É—auke da yanayi na rashin tabbas.
"wannan haka yake ku tashi muje agabanku zaa cire bandage da aka sa mata kuga yadda ta warke tass"yana faɗin haka ya miƙe zuwa inda take suma suka mara masa baya,.
Shi da sauran maaikatan jinya da suka halacci surgery É—inne suka haÉ—u gun kwance surgery É—in.
Gaba ɗaya suka zagaye su suna kallo har aka kammala kwancewa,ikon Allah se kallo,ilimi ba ƙarya ba
Lokacin da aka kammala kwancewa in ba kasani ba babu ta yadda zaayi kace ba jannat bace,komai iri É—aya sak da sak,sede ita .
Wayyo daddy kuka ya fashe dashi lokacin da yay arba da jannatin sa ba ko ƙwarzane a fuskarta sema wata ƙiba da yaga ta ƙara masa,wanda be sani ba waccan ɗin ta ɗan fi jannatinsa ƙiba.
A hankali ta buÉ—e idanunta,ta saukesu a kan daddy,sam bata sanshi ba,amma kuma se zuciyarta ta ayyana mata sinanaa "daddy"ta faÉ—i ba tare da tasan ze jita ba
Ba su muniba ba shi kanshi daddy yayi mamaki data gano sunansa lokaci guda .
Ga mamakinta se Ji tayi ya rungumeta yana kuka,itama rungumeshi tayi tana ambatar sunanshi tana kukan,wanda duk hakan tayine bisa umarni zuciyarta.
Mamy ma rungumeta tayi tana kukan sannan muniba ma ta ƙaraso suka rungumi junansu sina kuka na farinciki.
Basu jimaba aka gama cike komai aka basu sallama,farin ciki gun iyayen baa magana,ko a can hotel ɗin daddy ya kasa bacci jannat yasa agaba yana ta kallo,sabida yanzu tafi da kyau kuma sosai ta ƙara shiga zuciyarsa.
Bayan kwana uku da sallamota suka É—unguma su duka zuwa nigeria dan su rako jannat gida.
Itako copy and paste ɗin jannant,kallon komai take kamar a mafarki,dan ita de a saninta to ko da wai bata taɓa sawa zata shiga gida me kyau irrin wannan da take ciki a yanzu ba kuma ace wai har ana girmamata,to wai su wainnan mitane suwaye agareta dasu basa hantararta,ko suyi mata wulaƙanci.
Wannan shine tunanin dake yawo akanta,har ta fito wanka,ta isa gaban mudubi dan ta kimtsa.
Lokacim da idonta ya sauka akan fuskarta,wani tsorone ya kamata,na ganin fuskar wanda yafi kowa ƙinta a duniya,yayin da kuma can wani sashi na zuciyarta farin ciki ya lulluɓeshi gami da sauyawar yanayinta inda takejin wani irin magaɗinsu daɗi na taso mata daga cikin pant ɗinta.
A tsorace takai hannunta cikin pant ɗinta,wani farin ruwa me yauƙi ta taɓo,wanda ko baa faɗa mata ba tasan ruwam sha'awa ne
"Meye ke shirin faruwa dani ni Safiyya"tambayar da take juyawa a kanta kenan,carab zuciyarta ta bata amsa da "SHA'AWAR SHI NAKE"
Hmmmmm mudeje zuwa
Surbajo for life
No comments