Recent Updates

Sha'awar Shi Nake 21


 ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€ðŸŽ€

  *SHA'AWAR SHI NAKE*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀e




*Zahra Surbajo*



*Sanarwa ga maabota bin rubutuna,littafina sabo me suna GIMBIYA SABRINA(THE KINGDOM OF ISOLATION) Ze iso gareku a sabon wata me kamawa,ashirin ga watan,sede na kuÉ—ine,300 kacal zaku biya ku sameshi, ga wainda suka siya da wuri kan afara,da zaran na fara sakinshi kuma 500 ne,*


*ku hanzarta siya dan nishaÉ—i faÉ—akarwa,ilimantarwa,da kuma salon soyayya agidajenku na aure,karki bari abaki labari da abaki gwara ki bayar 300 kacal,surbajo ce for life*


*Ga masu kuma buƙatar group nawa na vip zaku biya 1k dan samun damar karanta duk wani littafina, da nayi ko zanyi tsawon shekara guda*


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*


*07044600044*


*in kin biya ki turo shaidar yin hakan nagode sosai*


*FREE BOOK*



*21*




Tsam ta miƙe,tsaye tace"zanyi shawara game da hakan"tana kaiwa nan ta nufi hanyar fita.


Ba tare da ya É—ago kai ya dubeta ba yace"to ba damuwa,nima ranar monday zan koma bakin ayki,in Allah yay min dawowa  next year se kizo ki sanar dani,"


Tsayawa tayi chak a inda take,in ba mantawa tayi ba  nauwara ta shaida mata in ya tafi se wata shekarar yake dawowa,danÆ™ari.


Waigowa tayi ta dibeshi kamar wacce zatayi kuka,tace"to amma don Allah kayafemin kuÉ—in naka mana ka sakenin tunda kaga se wata shekarar zaka dawo"


Murmushi yayi sannan yace"madam sofiyya a tsakaninmu ba yafiya,ba mantuwa,ba kuma afuwa,bare kuma mance ranar É—aukar fansa,so ki mance da wannan batun har zuwa in dawo"


"To in na biyaka sadakin naka fa?"ta tambaya cikin gadara dan se yanzu ta tuno da sadakin nasa ma ashe yana gunta kawunta ya bata kuma sisi bata taɓa masa ba.


ÆŠago ido yayi ya kalleta yayi murmushi sannan yace"shikenan wuta ta mutu sofiyya"


"to suna ɗakina tsiyarka baba ɗan audu bari in ɗauko su ayita ta ƙare"ta faɗi cikin tsiwa kamar ba ita bace take marairaicewa ɗazu.


Juyawa tayi cikin isa zata fice daga ɗakin ga mamakinta jinta tayi a riƙe,da sauri ta waigo,anwar ne fuskarsa ɗauke da murmushi na mugunta,yace"bana buƙatar kuɗin hakkina nake buƙata,koda yardarki ko babu zanyi yadda nakeso yau,"


Yana kaiwa nan ya sureta zuwa kan gadonshi ayko safiyya ido sukayo waje tace bata san wannan zance ba.


Tana yunƙurin yin ihu ya haɗe bakunansu guri guda,ta yadda ba me jiyota.


Nan fa ya shiga tura mata saƙo,tana ƙoƙarin ƙwace kanta.


Sosai ya sakar mata ƙarfi ya rabata da duk wata sutura ta jikinta,se dukanshi take amma ko ajikinshi,


Ba tausayi ya nausa joysteak É—insa,cikin ragarta ba tare da tausayi ko tinanin bata saba ba,wayyo safiyya idanuwanta ne suka kakkafe sabida tsananin azaba.



Wasu hawayene ke biyo idanunsa wanda shi kanshi besan ko na menene ba,haka ya dinga gunji akanta,duk yacce yaso ya saurara mata ya kasa kamar ingizashi ake sake yi,haka yay ta sukuwa seda ya kwashi tsawon awa guda yana abu guda,kamin buƙatarsa ta biya.ya mirgine gefe.


Safiyya muryarta tuni ta dashe,sabida tsananin azaba .sosai taji ta tsani Anwar tsana mafi girman daraja,kuma ta ɗaukeshi ta ajiyeshi ajerin maƙiyanta,dan tasan abinda yay mata yanzu beda maraba da fyaɗe, in yana sonta baze mata haka ba.


So take ra miƙe ta bar ɗakin nasa amma ta kasa,dole ta haƙura ta kwanta,tana ci gaba da share hawayenta.


A nashi ɓangaren ko Anwar hawayen tausayin matar tashi ne ke biyo idanunsa,yayinda wata zazzafar ƙaunarta ta zagaye kowanne sassa na jikinsa,jinta yake kamar rayuwarsa,dan son da yakeji nata a halin da yake ciki,ranshi fansa ne gareta.


A hankali ya miƙa hannu ya rungumota jikinshi,ƙoƙarin ƙwacewa take amma ta kasa dole ta ƙyaleshi ya rungumeta.


A kunnenta ya shiga raɗa mata"sofy kimin rai karki rabu dani,wallahi ina matuƙar ƙaunarki,in kika gujeni rayuwata bazatai kyau ba,dan Allah sofiyya"ya ƙarasa maganar yana ƙara ƙanƙameta a ƙirjinshi.


Tsabar haushi da takaicin da zantukan nasa suka bata bata san lokacin data rushe da wani sabon kukan va tana faɗin"wallahi kaida Allah ban yafe maka ba mugu azzalumi"ta ƙarasa maganar cikin matsanancin kuka dake nuna zallar baƙin cikin da take ciki.


Anwar runtse ido yayi zuciyarshi na masa zafi sakamakon kukan da takeyi yana taɓa masa zuciya,


"zaki iya hukuntani ta kowacce siga sofiyya amma roƙona kar ki gujeni,wallahi ni me ƙaunar ki ne"


hannu tasa ta toshe kunnuwanta gamida runtse idonta.


Bashi da zaɓin da ya wuce yay mata shurun kamar yadda ta buƙata.miƙewa yayi yaje ya haɗa mata ruwan wanka me ɗan zafi,sannan yazo ya ɗauketa cak zuwa toilet ɗin tana ta kuka,tana jero masa Allah ya isa.


Seda ya gasheta tsab da ruwan zafi,sannan ya barta ta tsarkake jikinta dan yanzu jikin nata yayi ƙwari,wankan shima yayi,sannan ya ɗaukota ya dawo da ita bakin gadon.


Miƙewa tayi ɗaure da tawul ɗin,ta fara tafiya a hankali,tana haɗa hanya da sauri ya kamata yana faɗin"kiyi haƙuri ki kwana anan da safe seki koma ɗakin naki pls"



Ko sautin muryarshi vatason ji dan haka bata saurareshi ba bare ta É—auki shawarar tashi.


Ganin shi ba kaya ajikinshi ne yasa ya ƙyaleta ayko tayi ficewarta ɗaure da tawul ɗin,zuwa nata ɗakin wanda hakan ya faru akan idon momy.


Wacce ta kafa ta tsare taga lokacin fitowar safiyyar,se yanzu ta fahimci ashe safiyyar har É—aki take biyoshi,su raya sunna ta koma nata É—akin,lalle zatasa ayi saurin  kamnala komai su tare a gidansu .




Anwar  boxsize kawai yasaka da jallabiyya,ya fito daga nashi É—akin zuwa nata,dan bayasom tayi nesa dashi so yake ya bata duk kulawar da take da buÆ™ata .


Sede ta riga ta kulle ƙofar,dole ya haƙura ya koma ɗakinsa amma yadda yaga rana haka yaga daren,sabida tunanin ko a wanne hali safiyyar tashi take.


Koda gari ya waye,bata buÉ—e Æ™ofar ba,haka yay ta zarya,daga Æ™arshe se ya  haÆ™ura yaje yay wanka ya shirya ya koma falon gidan ya zauna zaman jiran fitowarta.




Muje zuwa



Surbajo for life.

[8/14, 08:

No comments