Recent Updates

Sha'awar Shi Nake 19

 


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

  *SHA'AWAR SHI NAKE*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀e




*Zahra Surbajo*



*Sanarwa ga maabota bin rubutuna,littafina sabo me suna GIMBIYA SABRINA(THE KINGDOM OF ISOLATION) Ze iso gareku a sabon wata me kamawa,ashirin ga watan,sede na kuÉ—ine,300 kacal zaku biya ku sameshi, ga wainda suka siya da wuri kan afara,da zaran na fara sakinshi kuma 500 ne,*


*ku hanzarta siya dan nishaɗi faɗakarwa,ilimantarwa,da kuma salon soyayya da bata buƙatar maganin mata agidajenku na aure,karki bari abaki labari da abaki gwara ki bayar 300 kacal,surbajo ce for life*


*Ga masu kuma buƙatar group nawa na vip zaku biya 1k dan samun damar karanta duk wani littafina, da nayi ko zanyi tsawon shekara guda*


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*


*07044600044*


*in kin biya ki turo shaidar yin hakan nagode sosai*


*FREE BOOK*



*19*



Waigowa tayi ta kalli momy ay seta rushe da kuka ta fara yunƙurin tashi zaune,ayko da sauri momy ta ƙarasa gunta ta kama kafaɗunta,


Cikin kuka safiya ke faÉ—in,"momy kisa baki araba aurena da Anwar don Allah"


Rungumeta momy tayi tace "kiyi haƙuri ɗiyata dama auran kenan,dole duk kamilalliyar budurwa taji haka,kiyi haƙuri kidena furta hakan,"Ta faɗi tana shafa gashin kanta.


Shuru safiyya tayi batace komai ba se sharɓar kukanta da takeyi.


Momy toilet ta shiga ta haÉ—a mata ruwan wanka, sannan tazo ta fara Æ™oÆ™arin  É—agata,safiyya se noÆ™ewa take hakanne yasa ta fahimceta wato ba kaya jikinta yasa bazata miÆ™e ba.


Tawul ta miƙo mata sannan ta juya baya ba musu safiyya ta amsa ta ɗaura,sannan ta yunƙura da ƙyar ta sakko daga gadon tana cije leɓe,


Jin motsinta ne yasa momy juyawa da sauri cikin saa ko ta , sauke idonta kan janbakin kan gadon,sosai tausayinta ya kamata tasan ba ƙaramar azaba ya gana mata ba,



Itako dama so take mum ɗin ta gani,dan haka a kunyace ta kama zanin gadon,ta zameshi ta ɗauka zuwa toilet,tana sinƙe kai,tafiyar duk ƙafafuwanta a tale.


Momy bata hanata tafiya da zanin gadonba dan tasan kunyar wani ya ganine yasa ta É—auke.


A tafiyar tata ne momy ta lura jinin ashe har cinyoyinta yake bi,sosai ta tausaya mata.


Safiyya  kotana shiga toilet É—in ra saka zanin gadom a washing mashine ta kunna.sannan taje tayi wankanta harda wankin kai,



TaÉ—an jima kamin ta kammala ta fito

momy tuni ta gyara mata ɗakin da kanta se ƙamshi yake,haka ba kunya ta fito daga wankan kai na yararin ruwa,momy ko se sannu take mata,


Momy ta jima aÉ—akin seda ta tabbatar da  taba safiyya magani na kashe zugi sannam ta ja mata Æ™ofar ta huce É—akinta



Mumy na fita safiya  ta miÆ™e ta fara cashewa na murnar nasarar data samu yau,seda taji zata fama hannunta ne yasa ta natsu.


Shiko Anwar abun duniya yabi ya isheshi,gaba É—aya kunyar kanshi yake ji.se naushin iska yake.



Ba abinda yafi tsaya masa arai se irin kallon tuhumar da momy ke masa,dole ya É—auki mataki akai......



Muje zuwa



.Surbajo for lif

No comments