Recent Updates

Sha'awar Shi Nake 14

 


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

 *SHA'AWAR SHI NAKE*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀




*Zahra Surbajo*




*FREE BOOK*




*14*




Dawo da ita yayi da ƙarfi ta faɗo jikinshi,ba tare da tausayi ba ya murɗe mata hannu,da ƙarfi,wata azababbiyar ƙara ta saki gami da sakin fitsari a wando,be damu ba,ya ƙara murɗe hannu ayko yayi ƙara ɓas,ko ajikinshi sannan yace cikin tsananin fushi"Sofiyya kinyi kuskure,na shiga rayuwata,ni da kaina so tari tsoron kaina nake,bani da kirki sofiyya,na ƙyaleki duk abubiwan da kikemin ba dan kinfi ƙarfina ba,sedan ina tausayawa talaka,dan raɗaɗin talauci bashi da daɗi amma ke kin ƙi fita sabgata,wallahi sena gigita rayuwarki"yana kaiwa nan ya hankaɗata ta bugu da bango sannan ta dawo da baya ta faɗa kan hannun daya murɗe matan ayko ɓaras ta karye a hannun,


Ko motsi bata kuma yi ba ta sume agurin shima be bi ta kanta ba ya kwasheta ya wurga waje,ayko taje ta gwara kai da ginin É—akin mummy ta sume.


Mummy daga ɗakinta ta jiyo ƙarar bugun da sauri ta buɗe ƙofa ta fito,agigice tayi kanta,tana kiran sunanta amma ina ko motsi bata yi idaninta sun kakkafe,


Kin kimarta mummy tayi da sauri ta sauka ƙasa da ita tana ƙwalawa Nauwara kira,fitowar nauwara yayi daidai da shigowar likitan da daddy ya kira.


"yauwa doctor ka fara dubata dan Allah wayyo Allah na"


Da sauri likitan yayi kansu yasa aka kwantar da ita kan kujera sannan ya shiga ƙoƙarin ceto rayuwarta.


Ya jima akanta kamin asamu ta farfaÉ—o,se kuka take mara sauti.


Hannunta likitan ya duba yaga ra zabura,take ya fahimci karyewa tayi,


Bayani yay musu,sosai suka firgita da jin ta karye É—in har daddy wanda hayaniyarsu tasa yazo gun shima.


Ahankali daddy yake tambayarta "garin yaya kika karye safiya?"


A hankali ta buÉ—i baki muryarta ko fita batayi tace "faÉ—uwa nayi"


Wata ajiyar zuciya mummy ta sauke dan tasan Anwar ne yay mata hakan kuma in ta sanarwa daddy sosai ze ci masa mutunci,kuma hakan ɓata ran anwar ɗin zeyi ya ƙara yi mata wani abun,dan daddy baya muamala da zalinci.Shiyasa mummy taji daɗin rufa masa asirin da tayi.



Anyi duk me yiwuwa an É—orata sannan aka bata magunguna,tasamu bacci.


Anwar wanda komai ya faru akan idonsa,ko burgeshi bata yiba dan ra rufa masa asiri,asalima kanta ta rufawa,dan adadin hukuncin da daddy ze masa adadin wanda shima ze mata kenan.


Koda likitan ya buÆ™aci keÉ“ewa da Anwar É—in be Æ™iba janshi  yayi É—akinshi, bayan sun shiga ya kwashe komai daya faru ya sanar da likitan sannan ya Æ™ara da cewa.


"so nake in dad ya tambayeka last finding kace aure zaa min kawai shine solution in ba haka ba na dingi fitsarin akwance kenan"


Dariya likitan yayi sannan yace"captain naji bayaninka kuma zan aywatat maka dashi sede roƙona dan Allaj ka fita sabgar yarinyarcan kaga ka illatata da yawa,kadena biye mata don Allah."


"ba damuwa doctor zan kula"


Daga haka sukai sallama doctor yaje ya samu daddy yay masa bayani kamar yadda Anwar É—in ya tsara masa.



Hankalin daddy sosai ya tashi,dan haka aruÉ—e ya kira mummy  ya sanar mata,shuru tayi tana nazarin maganar, Sosai tausayin É—an nata ya kamata dan tasan ko budurwa beda ita bare ayi zancan aure.


kuyi hkr banda network saƙwanninku duk basa shigomin.shiyasa ba amsa.


Muje zuwa

No comments