Sha'awar Shi Nake 1
[18/08, 2:21 pm] +218 92-2035171: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWAR SHI NAKE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*PAID BOOK 500*
_Bissimillahirrahmanirrahim_
*wannan labari ƙirƙirarrene,komai kaji yayi daidai da rayuwarka/ki arashine.*
*1*
Jannat Mus'ab ÆŠanMusa,Matashiya Æ´ar kimanin shekaru goma sha bakwai a duniya,
Fara ce me ɗan matsakaicin tsawo,tana da round face ɗauke da fararen idanu,cycle masu ɗan girma da take yawan lumshe su.se ɗan madaidaicin baki daya dace da fuskarta ɗauke da fararen haƙora,masu ratsin wushirya a tsakiyarsu,kumatunta ɗauke da dimple,kyaƙkyawace ajin farko,dan duk inda akeso mace takai jannat ɗanmusa takai.
Ƴa ce ga Attajirin ɗan kasuwannan Alhaji Mus'ab Ɗanmusa.ɗan asalin garin ɗanmusa dake jihar katsina,amma zama da yanayin kasuwancinsa ya maidashi kano da zama,a unguwar nasarawa GRA.
Alhaji Mus'ab ɗanmusa ya jima yana neman haihuwa Allah be bashi ba hakanne yasa yake ɗauko ƴaƴan ƴanuwansa yake riƙesu wasu har ya aurar dasu.Bayan shekaru sun ja,shida matarsa,sika fawwalawa Allah lamuransu,inda aƙarshe ya amshi roƙonsu,ya basu haihuwa,inda suka haifo,jannat wacce tun daga kanta basu sake haihuwa ba,so da ƙauna da gata na gidan duniya ba wanda jannat bata ganiba,tun tasowarta zuwa girmanta.
Alhaji Musab yafi kowa gatantata,shiyasa komai tayi daidaine,duk meson ɓacin ransa ya taɓota, yanzu ze nuna ma kurenka kuma duk matsayinka agunsa ka taɓo jannat yanzu zaku saɓa
Wannan kenan.
"mamy yanzu a can australia É—in wa ye ze dinga goyani,?"cewar jannat wacce ke goye a bayan mahaifiyarta kamar jinjira dan har da zani tasa ta É—aureta a bayan.
Murmushi mamy tayi sannan tace"ay antynki zata dinga goyaki dan na faÉ—a mata bana son kisha wiya,"
"Anty muniba faɗa takemin kinga ko ay bazata goyani ba,kawai muje hutun tare mamy in dake bazatamin ba"cewar jannat cike da shagwaɓa.
"kwantar da hankalinki jannati na,Abbanki ya gargaÉ—eta kuma tace bazata takuraki ba" cewar mamy cikin nuna kulawa.
Haka hirar tasu taci gaba da wakana kan hutun da jannat zataje gun antyn ta Muniba ɗaya daga cikim ƴaƴan da Abbanta ya riƙa kuma ya aurar da ita ga abokinshi dake gudanar da harkokinsa acan ƙasar ta Australia Alhaji Bukar.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[18/08, 2:22 pm] +218 92-2035171: .
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWAR SHI NAKE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*LAST FREE PAGE MESON COMPLETE DOC 500 YA TURO ABASHI*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*40*
"sofy ina sonki da yawa,ni kaina simetimes ina mamakin irin son da nike miki,duk abinda ze zamo mafita agareki shi nake so bbabyna"cewae Anwar yana wasa da gashin kanta.
Shuru tayi bata ce komai ba tana sauraronshi dan tasan komai yake faÉ—i gaskiyane.
"bansan ya zaki ɗauki maganata ba,amma akwai buƙatar ki zamo safiyya agurin kowa,dole ki dawo rayuwarki,sofy,nagaji da wannan sofiyya jannat ɗin"
A zabure ta miƙe zaune jikinta har ɓari yake,tace"tonamin asiri zakayi kenan?"ta tambaya bakinta na rawa.
"yess sofy dole kowa yasan gaskiya ayita ta ƙare,inason matata da dukkan zuciya da jikina,dan haka inason zumunci da dangin matata baze yiwu a rusa tarihinki dan jin daɗin wasu ba"
"don Allah kar kayi haka aunty muniba tace sirrinne"cewar jannat tana hawaye.
"zan kawo ƙarshen komai,dan haka kisawa zuciyarki natsuwa,mijinki na tsananin ƙaunarki"
Yana kaiwa nan ya sureta zuwa ɗaki ita se kuka take,kan gado ya ɗorata,sannan yasamu gefenta ya zauna,yana nazarin me ze mata ta dena yimasa kukan,zuwa can basira ta faɗo masa cikin tsare gida ya waiga ya dubeta yace"in zaki kukan ki kiyi amma yanzu de miƙomin nonon in ɗan tattaɓa mikin,dan naga kukan nada alaƙa da rashin matsa miki nonon"ya faɗi yana damƙe dariyar data taso masa.
Ayko a ƙufule,ta miƙe zaune,tasa hannu ta damƙo wiyan rigarsa ta baya ayko yayi baya ya kwanta yasa hannu ya tare fuskarsa,tace"wato sabida ka maidani tunkuza sarkin son amatsata nonon nawa da kaina ne ma zan miƙo ma ka matsamin kaga malam nifa ba ƴar iska bace fa,to in matsawar nakeso na matsa da kaina mana"
Dariyar da yake ɓoyewa ce ta ƙwace masa ayko ya shiga yinta itako ta sake harzuƙa,tace"to ko na baya ma dana barka kayi dan in temake ka ne, ba wai dan inaso bane "ta faɗi tana harararsa ayko ya sake tuntsirewa da dariya ya jima yanayi kamin yace "najj
to kuma na yarda temakamin ɗin kikeyi,daga yau karki kuma taimakamin,nono de ne ko to ki riƙe abunki"
Shuru tayi tana nazarin kalmar faÉ—a mishi,can tace"zaka zone ay"
"bazan ma zoba inde taɓa nonone"yana kaiwa nan ya miƙe ya fice daga ɗakin ransa fess dan ta dena kukan da take masa,tama mance kuka takeyi.
Safiyya bayan fitarsa daga ɗakin miƙewa tsaye tayi ta riƙe ƙugu da hannu ɗaya ɗayan kuma ta shafo nononta dashi tace"watakan gani yake ze jure rashin taɓasun da yace yadena,?ayki in hakane sena zautar dashi agidannan"
Nanfa ta shiga kitsa duk abinda zatai masa yayi danasani kan furucin nasa
**********
Sun kwashe sati guda,Sofiyya na shigar bayyana tsiraici dan Anwar yakai kansa amna yaƙi,wanda can ƙasar zuciyarsa ji yake kamar ya turmusheta aduk inda ya ganta.
Itama safiyya bata jin daÉ—in yanayin sabida ya riga ya mata sabon jikinsa kuma ta saba shiyasa takejinta tamkar mara lafiya.
Shiko abinda yasa ya ɗaga mata ƙafar ya duƙufane wajen haɗa hujjojin daze tunkari iyayensu dashi na cewa wannan sofynshi ce ba jannat ba.
Muje zuwa
Surbajo for life
No comments