Recent Updates

Namijin Zuma 52


 NAMIJIN ZUMA




52….



Karasowa yayi zauna kasa idonsa na kanta, ya gaza ko kyaftawa., ya gaida ummih ta amsa kanta na kasa, sam batasan zama a gidan suna hada ido da siriki kunya takeji sosai, tinda aka gama suna, ummih  taso  ta tafi Big hajiya ce tace bazata tafi ynzu ba

gaskiya se yara sunyi kwari, hakanan dole ta hakura amma Tana cikin kunya gaskiya kodan ganin Aeezad be iya boye komi a kan nabeelah ko a gaban waye,. Zaman unmih a gidan yayi Amfani sosai  ba karamin gyara nabeelah takeyi ba, da kayayyakin mata masu gyara martaba, Wanda ta siya daga Saadatubintuabdullahi, Aunty hafsat ma ba a barta a baya ba, tanata kawo ma nabeelah kayan gyara Kuma tana using, big hajiya ma ba a batta a baya ba gun gyara Me jego duk Wani Abu data sani tana hadawa ta bawa nabeelah, kowa ya fahimci zalamar Aeezad.  


Tinda yashigo Ko Kallan inda yake nabeelah batayi ba, ta hade rannan kmr an aiko mata da mutuwa, ta hade fuska tayi kamar ma batasan da zamansa ba, idanuwanta na kan TV,. “Amshi yarki ki bata Nono…” Cewar big hajiya da tayi maganar da nabeelah, Tana miko mata Manaal wadda ke shirin kuka, se mutsu-mutsu take Tana neman nono. Amsar yar nabeelah tayi still ko Kallan Aeezad batayi ba ta ciro Nono tasawa yar a baki seda Aeezad ya hadi yawu, yaji daman a bakinsa nabeelah tasa nonon.  yabi farin nonon nata da ido, ya kula da yadda nabeelah keta daurewa, Gashi ko gaidasa batayi ba, tana gaidasa inde yashigo koda yake fushi da ita,   shide yasan be mata komi ba, hasalima ita ta masa lefi. Big hajiya da take jiran shigowarsa ta fara sirfago masa matsifa. “Kai ashe yau Matarka zata tare amma baka gayawa mutane ba? Saboda rainine ko wulakanci?  Kodan duk cikinmu ba wadda ta isa ka gayamata ne bansani ba…amma ai yaci ace ka gaya ma matarka  shedhanu na tafe saboda mu killace yaranmu da Addu’ur’i, da uwar yaranma…” Aeezad ya dawo da dubansa kan big hajiya, ya fahimci me take nufi, yace “Wallahi Nima bansan da dawowarsu ba jiya daddy ya sanar Dani da daddare, shiyasa ban sanar ba big hajiya, ayimin hkri…”  “Ahhh Lallai kace aikin sanusi ne, zezo ya sameni, ,,,amma Meyasa tadawo gidannan bayan ga gidaje dayawa ai daka bata wani ta koma can, gaskiya ni bnji dadin dawowarta nan gidan ba…” Cewar big hajiya. Aeezad yace “Wlhi Nima hakan naso , Amma daddy be yadda da hakan ba, kawai de Banda yadda zanyi ne…” nabeelah ta tabe baki Tana gyara kan Manaal dake cikin hannunta, ta gyara mata nononta dake cikin bakinta, a zuciyarta ita kadai tasan me take Ayyanawa. Big hajiya taja kwafa tace “Toh ai shikenan, inta dawo da zaman lafiya se a zauna, in kuma da tashin hankali ta dawo gaskiya sede ka kuma sakinta domin kuwa bata isa ta fidda me yara ba a gida, kuma uwar gida , ynzu nabeelah itace uwar gida tinda ita naeema ai Auren kome ne…iskancin da tayi ada taci lafiya ita da uwarta yanzu basu isa ba wlhi…” Aeezad de yanajin big hajiya amma bece komi ba. Ummih ce tace “Insha Allahu  zasu zauna lafiya …” big hajiya tace “Allah yasa…” Aeezad da ummih suka amsa da Amin. Seda nabeelah ta kallesa ta kulama se wani murna yakeyi sbda matarsa ta dawo. “Seka hadasu ka musu natsiha kuma ka fitar musu da kwana,mude karka kawo mana ita Nan, kar Azo a zuba mana Wani asirin…” Cewar big hajiya. Aeezad yace “toh insha Allahu…”  Mikewa nabeelah tayi da Manaal a hannunta sbda ta gaji da zaman falon, gabaki daya batasanma  ganinsa ko jinsa. “Hajiya kawata manaal tayi bacci kou ?” Big hajiya ta tambayi nabeelah dake shirin barin falon da Manaal a hannu wadda tayi bacci tinda ta Kama Nono ta tsotsa tayi bacci. “Eh tayi bacci..,bari ma in kwantar da ita…” Cewar nabeelah data juya ta nufa bedroom dinta, Aeezad yabi manyan duwawukanta da kallo , se yaga ma kmr da gangan take kada masa su, ta kuma cika fam kmr zata fashe, duwaiwukanta sunyi  taf-taf, tako ina ta cika ta batse. “Inside ma nasan ta kuma dadih…” ya fadi a ransa yana hadiyar yawu. Ya amsa babys dinsa dasuke hannun ummih da big hajiya idonsu biyu su basuyi bacci ba. Ya rungumesu jikinsa ya musu Addu’ur’i shi inde ze daukesu toh seya musu Adduah dasa Albarka kullum. “Akwai abinci yunwa nakeji?” Aeezad ya tambayi big hajiya. Big hajiya tace “Akwai Matarka ta dafa ka isa dinning Kaci…” AEEEZAD ya Mikama big hajiya wadda ya amsa a hannunta ya mikawa ummih wadda ya amsa a hannunta. Ya nufa dinning ya zauna ya zuba abincin tuwon Semo ne da miyar yauki, ya fara ci yana santi, ba karamin mugun dadih tuwan yayi ba,Daman yasan mommy da iya girki. Yanacin abincin yana tunanin meyayi ya batawa mommy rai ya ganta a mood din dabe Saba ganinta ba, kuma shi yasan be mata komi ba, haka kawai se yaji duk mood dinsa ya cunkushe zuciyarsa tayi ba dadih. A haka ya gama cin abincin ya tashi, ya  kara daukar yaransa ya Gansu kana ya badasu ya fice a part din, zuciyarsa na kwadayin sake ganinta ji yakeyi kmr ya bita dakin ya sake ganinta yau kyaun data masa yayi yawa tajima bata masa kyau ba kmr na yau, ga Abubuwa sun cika fam, ta sake kiba, Kuma ta sace daga kibar ciki, yau kimanin kwananta talatin da aka mata CS.  Yana fita daga part din nabeelah, haka kawai ya tsinci kansa dasan zuwa part din naeema. Direct kuwa part din naeemar ya nufa, a falo ya taddata ba kowa, tini an gama mata kulle kulle an batta ita kadai, yan kawowar tata sun watse, bayan sun gama habaice habaicensu, sede sunyi a banza sbda ba Wanda yaji, su ko irin zuwa part din uwar gida basuyi ba sunce sun kawo amana, Ina, sbda da tiririnsu suka dawo,. Sanye na'eema  take da wasu shaggun  Kaya wad’anda marabarsu da babu kadan ne,riga da wando ne irin masu bin jikinnan, Kuma masu sajewa da Skin. Yana daura idanuwansa a kanta ya kumajin shaawarsa ta  kuma tashi, amma Sam sede yaji a zuciyarsa nabeelah yake bukata ba ita ba. Ta gaidasa cikin makirci. Ya amsa yana binta da kallo se Kara kwarkwasa takeyi, a zatonta ko Kallan da yake mata hkn na nufin tayi masa kyau ne. “Kamshin meye wannan? Banasan wannan kamshin gaskiya….wani irin kamshi nema wannan tukunna?” Ya tambayeta yana yatsinar fuska yana kara sinsinar kamshin falon nata, Sam be masa ba. Tinda ya shigo part din wani kamshi mara dadih ya bigesa, kawai se yaji a ransa yafisan kamshin part din nabeelah, kamshin part dinta na kwantar da hankali Amma Wannan na part din na'eema daga masa hankali yayi.  Naeema ta rasa me zatace masa sbda turare ne dasuka amso takanas a kasar china a gun boka ta turara gidan dashi, bokan ya tabbatar musu da in Aeezad yaji kamshin turaren tabbas zata mallakesa, batasan kafin Yaa shigo seda yayi Addu'ah ba, Kuma Addu'ah takobin muminine.  “Tinda kamshin be maka ba bazan kara sawa ba, turaren wuta ne…ka karaso ka zauna mijina…” Cewar  Naeema da tayi mgnr ba laka a jikinta Tana ganin da wuya ma in turaren zeyi tasiri a kansa, amma ko wannan beyi ba, tanasa ran na jikinta  zeyi tasiri a kansa, wuyarta de ya kusanceta, nan haka a shirye take tsaf, har na matsin ta matsa a jikinta, wanda boka yace daya sadu da ita inde ya kawo a farjinta toh ta mallakesa da maniyyinsa ya hade da asirin shikenan ta kamasa ram a hannu.ta daura  damarar yau ko be nemeta da saduwa ba ita zata nemesa. Aeezad de ya bita da ido yaga se wannan abubuwa takeyi abinda bata saba masa ba, seyayi tunanin ko ta fara zama karuwa karuwane, bazeyi mamaki ba sbda yawan duniya ba inda bataje ba, ba fitar kasashen waje, shi baya zargin na'eema da zina sbda a farko Daya Aureta shiya fara kusantarta. “Bazan iya zamaba gaskiya,,,bansan kamshin dake part dinnan ki biyoni part dina, inasan mgna dake...” yana fadar hakan ya juya ya bar falon ya fice, direct part dinsa ya nufa, haka kawai ya tsinci kansa da nadamar ma dabeje part din ba, sbda kamshin part din nata ciwon Kai yaso yasa masa. Yana zama a falonsa ya lalubi wayarsa ya kira lambar nabeelah Tana kwance kan gadonta, tinda ta shiga dakin  ta kwantar da manaal ta kwanta ta rasa abinda ke mata dadih, ji takeyi daman bata gidan yau naeema ta dawo gidan, kmr zatayi kuka haka takejin zuciyarta gabaki daya zuciyarta bata mata dadih. Wayarta dake kan gadon tayi ringing tin kafin ta dauka ta gane Aeezad ne sbda ringin tone dinsa ma daban yake ita tasa da kanta,. Tanaji ya mata kira uku bata daga ba kuma batajinma zata daga ko kira Dari ze mata, kawai ma se tasa wayar silent sbda kar karar wayar ya tasar mata da  yarinya. Duk kiran da yake mata yasan tana gani amma taki dauka, se yaji hankalinsa ya tashi. Ya mike ze bar falon naeema tashigo ya bita da ido, da kayan daya sameta falonta dasu tazo  ba ruwanta da kunyar ma’aikata. “Ke haka kika keta  masu aiki tsirara!” Ya fadi cikin tsawa. Naeema tayi kasa da kanta kawai ba tare datace komi ba. Kwafa yaja yace “look tin wuri ki gyara, Bazan dauki halinnan ba…abinda kkmn a farko ynzu bazan dauka ba, sbda bake ke Aurena ba nike Aurenki ynzu baku isa ku juyani ba keda uwarki, jiya ba yau bane,,,” yana gama fadar hakan ya fice a falon naeema ta isa kujerar  3ctr ta zauna a zuciyarta tanaji zata jure komi daze mata tasan kafin ya shigo hannu ne daya shigo shikenan, amma fa tasan zatasha whla, dukya chanza mata ba kmr Ada ba, kalamansa na ynzu ma sun bata haushi da mamaki, batasan duk abinda zasuyi yadinga Sako uwarta ciki. 


Yana shiga falon gidan yaga Aunty  hafsat tazo da yaranta , zuwan Aunty hafsat dinne yasa nabeelah fitowa falo, Tana ganin yashigo ta mike ta bar falon ta koma bedroom , Aunty hafsat da ummih sun kula da saboda zuwan Aeezad ne yasa ta koma daki, shima kansa gogan ya kula da hakan. Gaisawa sukayi da Aunty hafsat, ta masa Allah yasa Alkhairi sbda big hajiya ta shaida mata naeema tadawo gidan. Ba tare daya amsa ba ya nufa dakin Aunty nabeelah gabaki daya hankalinsa ya tashi Dazu ma yasan sbda shi ta tashi a falo ynzu ma haka, wato batasan ganinsa toh meya mata be sani ba?. Hankalinsa yafi na barawon asubah tashi, duk yabi  ya rikice a lokaci kankani, da kyar yake hadiyar Yawun bakinsa. ya turo kofar dakin yashigo  zaune ya sameta gefen gado, kallo daya ya mata yashiga hankalinsa sbda ta hade rai ba Alamar wasa, Sam be saba ganinta hk ba, Nan hnklinsa ya kuma tashi. Hankalinsa in yafi dubu seda ya kuma tashi ya karaso ya zauna kasan kafafuwanta, shi tsoronta ma yakeji, yau kawai duk yabi ya shiga taitayinsa. “Ina wuni mommy…” ya gaidata cikin rudewa, ya rasa ma yazeyi. Ko uffan batace masa ba se tayi ma kmr batasan da halittarsa ba. Yayi kasa da kansa ya kasa ma kallanta sbda fuskarta tsoro take basa. Ci gaba yayi da magana a daburce lokaci kankani yazama kmr bashi ba, tsoronta ma yakeji Wallahi. ”mommy naga kmr kina fushi ne Dani? Koda kikaga ni ina fushi wallahi na hakura ma yanzu…kawai mu koma normal in saboda ni ina fushi kika dau fushi toh kiyi hkri pls ni na hakura, rayuwata zata shiga garari in kina fushi Dani mommy, ki rufamin Asiri….” “Kadan ka gani…” ta fadi a ranta a fili batace uffan ba. Harya gama sambatunsa ya mike tsaye ya kalleta yace “Ko zaki samu zuwa part Dina, inaso ne in muku natsiha keda naeema, sannan a fidda kwanakin dazan dingayi a gun kowacce…” “bazanje ba, kaje na bar mata  Kai duka, kwananka a gurina  bana bukata, wlhi na bar mata kai ka dawwama a gunta, tinda kaje ka dawo da ita danta baka gindi aise kaje kayita ci  wlhi nide jikina yazama haramiyyarka, kaje gunta, ko Ka kwana guna ba abinda zakamin, banaso…” tayi magana kishi fal muryarta da fuskarta. Idanuwa yafita dashi bata taba masa mgna da muryar data masa yau ba, nan da nan ya fahimci Azababben kishi ne ke damunta.  “bazan yarda ni ki barwa Wata niba... duk duniya ba macen dazata iya Dani mommy seke…bazan iya rayuwa ba tare dake ba wallahi mommy, dan Allah ki rufamin asiri Karki dagamin hankali,,,in wani abun ma miki ki gayamin dan Allah wlhi zan tsugunna in baki hakuri kuma bazan kara ba insha Allahu, bacin ranki bazarana ce ga rayuwata…” ya karashe kmr ze fashe da kuka, ji yayi duniya ma bata masa dadih saboda baya dadih da ita, yanzu yanzu duk ta chanza masa yau kawai amma ji yake kmr sunyi shekara a haka, dukya rikice. Komawa tayi ta kwanta yaga Alamar bata niyyar  tashi, ya dinga bata hakuri amma Sam taki bi ta kansa dole ya fice a dakin bayan ya jima sosai. Ko sallahma bema kowa ba ya fice a falon, Fuskar nan tasa shima ba Annuri, ya nufa part dinsa. Har ynzu naeema na nan, taji haushin jimawar da yayi be dawo ba, kuma tasan part din nabeelah yaje. “Jeki part dinki, Wani time nayi mgnr…” ya fadi fuska ba Annuri ta bude baki zatayi mgna ya daka mata tsawa “Ki tafi part dinki nace!!” Dole naeema ta fice a part din amma ba haka taso ba, wato dai yau ba nasara. Haka ta koma part dinta zuciya fal bakin ciki. 

  Zirya Aeezad yashigayi a falonsa yana tunanin shi toh meya ma nabeelah haka ta dauki wannan zafin dashi? Shi se yanzu ma yake nadamar fushin daya mata, seda ya jima a tsaye yana nazari kana ya fara tunanin kode kishi ne ke damunta? Dantaga naeema ta dawo Gidan, kila tanasha koshi yaje ya dawo da ita, amma kuma ai yayi ma big hajiya bayani ai kuma tana falon. Ya fahimci wannan ne matsalar sbda a kalamanta ma ya fahimci hakan. Komawa part din yayi kmr wanda aka mintsila, ko sallahma beyi ba ya shigo sede big hajiya da ummih da Aunty hafsat da bata tafi ba har yanzu,  suka gansa tsundum a falon. Dakin nata ya nufa, ya taddata kwance idanuwanta rufe Amma ba bacci takeyi ba Tana tunanin rainin hankalin da Aeezad ke mata ne kawai, tanajin shigowarsa kuma tasan shine ta hanyar kamshin turarensa, taki bude idonta. Yasan ba bacci takeyi ba ya tsugunna yace”nasan ba bacci kkba mommy…In dan dawowar naeema ne kk chanza wlhi bani nace  ta dawo ba, dan Allah ki rufamin asiri gabaki daya duk kin dagamin hankali, ko miyau da kyar nake hadiyewa, ki temakeni yadda Allah ya temakeki mommy..” nabeelah ta tabe baki , batace masa komi ba, harya gama maganganunsa ya gaji ya tashi ya fita ya koma part dinsa, duk yabi ya fita hayyacinsa dayazo fita se binsa da ido kawai su Aunty hafsat da big hajiya da Ummih sukayi gabaki daya ya susuce. Haka de ya kwana yana shige da fice a part din ranar ummih ta fahimci ba lafiya ba. Big hajiya kam seda ta masa magana tace yadena musu shige da fice ya barsu suyi bacci, amma Sam beji ba, sede ya shigo yaga nabeelah da yaransa ya fice. Da Asubahi yana idar da Sallah daga masallaci nan yayo kmr mahaukaci ya  tadda nabeelah da big hajiya suna lazimi suma jam’i sukabi da masallaci ynzu suka idar da sallah. Ko kallansa nabeelah batayi ba, Balle taji tausansa, bazama taji tausansa ba, jiya ko bacci batayi ba sbda Azabar kishin dake cinta, tasan dakin naeema ya kwana, dukda Rabin darensa a nan part din yayi amma tasan komawarsa ai dole zasuyi wani abu da naeema yadda yake a hannun nan, zuciyarta  ta bata tabbacin ai dole ma zeyi wani abu da naeema tinda daman dan yayi wani abun da ita ya dawo da ita, amma shine yazo yake mata kalaman yaudara in banda beda kunya shi har yanada bakin gaya mata wani abu.  Bayan sun gama lazimin ta gaida big hajiya, idan big hajiyar yasa ta gaidasa ya amsa Cikin hanzari kmr yana jira ya gaida big hajiya ta amsa Tana tsuresa da ido se Kallan nabeelah yakeyi, ita kanta big hajiya ta fahimci ba kalau yake ba gaskiya. Nabeelah ta koma ta kwanta big hajiya ma ta kwanta suka barsa zaune ya duba yaransa da basu tashi ba, ya dawo ya zauna har karfe bakwai tayi kmr me nazari se kuma ya tashi ya fice ya koma part dinsa ko bacci be ba se zirya yake a falo, ya rasa yazeyi, babbar matsifarsa ganin yadda bata sakar masa fuska ko kadan gani yake kmr ma ta tsanesa.   

 Tin daga ranar gabaki daya ta kuma rikice masa, daka gansa zaka fahimci baya cikin kwanciyar hankali, data gansa ko tana zaune falo seta tashi, ynzu shiga daki ma takeyi ta rufe knta dole hknan yake hakura, basu big hajiya ba da ummih, har aunty hafsat ta fahimci akwai matsala, Amma batace komi ba tsakanin mata da miji se Allah.  gabaki daya ta rikita Aeezad har wata rama yayi ta tashin hankali.  Ummih ta samu nabeelah ta kebance da ita ta tambayeta meke faruwa tsakaninta da Aeezad nabeelah tace bakomai. Ummih tayi tayi amma nabeelah tace ba komi dole ta kyaleta ta mata natsiha kawai. Big hajiya kam ta fahimta amma batace komi ba ita a zatonta ko duk a kan a bashi gindi yake  wannan gigitar.  Gashi kullum cikin daukar wanka take na riguna matsasu inya ganta kullum hankalinsa kuma tashi yakeyi Gashi bashi da damar daze taba ko hannunta, a kullum kara bashi tsoro takeyi ba fuskar da ko kallanta ze fiye yi, cikin ruwan sanyi kawai take azabtar dashi, tinda yasata kuka , ta kulla a zuciyarta shima seyayi kuka fin nata, kusan kullum in zatayi bacci se tayi kwallah bakin cikinsa, Danma tama kanta natsiha ta rage damuwa, kawai shi take jefawa a damuwa yanzu, ji yake kmr ze haukace. naeema ta kasa gane Kansa, se faman kulle kulle sukeyi ita da uwarta, yana ankare da ita kullum seta fita, ya kula bata dawo da niyar zaman Aure ba, tinda duk cikin halinta ba wanda ta chanza, Daman ya bata chance ne last, a hnya take Yana iya sakinta Sam ko a jikinsa. Kusan yau nabeelah tayi Arba’in, hakan yayi dai-dai da dawowar naeema gidan da kwana  goma., amma kullum seta fita ko randa aka kawota washe gari seda ta fita, dande kawai Aeezad baya hayyacinsa ne da tini ya Taka mata burki, bata isa ta dinga masa iskancinnan ba yanzu gaskiya. A bangaren nabeelah har yanzu ba fuska dukda yana tsananin bukatarta amma ko kallanta a tsorace yakeyi, ko magana seya sadda kansa kasa yake iya mata ita, yayi-yayi tagaya masa Meya mata amma sede tace bakomai. Inda abinda yafi komi matsifa a rayuwarsa ya tambayeta tace bakomai, ya bata hakuri kuma taki hakura, taki chanza masa duk yabi yayi zuru-zuru, kallo daya zaka masa kasan baya hayyacinsa, a gigice yake, yakamata ya koma bakin aikinsa Amma ya kasa,bayajinma ze iya komawa beci gindi ba.

  

Bayan Azahar, ya shigo falon jiki sakaka, idanuwansa suka sauka a kanta ita kadai ce zaune a falon sanye da Atamfa doguwar Riga irin me fidda dirin jikinnan ce, cikin kayan da Aunty hafsat ta Dinka mata ne ta kawo mata ranar suna, babbar  grant super ce,. Daga ita se Inna Ade a falon babbar macece magidanciya Hajiya maryam ce ta kawo mata ita saboda kula da yaran kusan su uku ta kawo mata age mate  din  inna Aden sbda kula da yaran , aiki nayima ummih da big hajiya yawa, Reno is not easy,. Big hajiya da Ummih basa nan sunje gidan Hajiya maryam domin su mata ban gajiyar suna, da hidimar Arziki sbda tayi hidima sosai a sunan,. Inna ade  Rike take Mahnoor  da Manaal, Mushfiqa na hannun nabeelah, yaran sun kara girma sosai sunyi wayau kyaunsu ya kuma bayyana yafi sanda suna jarirai, Kai inka Gansu kasha yan wata uku ne, ga lafiya ubangiji ya wadacesu dashi, abun shaawah,  tinda naaeema taxo gidan bata gansu ba, ko haduwa ma da nabeelah basuyi ba. Inna ade na ganin Aeezad yashigo ta gaidasa ya amsa, ya karasa ya Duba yaransa ya musu Adduah, daman Mahnoor na goye bayanta, ta karasa ta amshi Mushfiqa dake hannun nabeelah. “Bacci ma duk sukeji inna a kwantar dasu tinda basajin yunwa zasuyi bacci…” Cewar nabeelah, da tayi mgnr tanata bin yaranta da ido, Mushfiqa ma ita kawai take kallo tama uwarta kuri da ido. Inna ade tace “Toh bari, in Kira su Asma’u da Hadiza se a goyasu kawai…”  su Asma’u da Hadiza sune aka  kawosu tare gidan wato de sune masu rainon triplet din, an yadda da iya rainsunsu domin daga company aka dakkosu ba irin locals dinnan bane, sunada kwarewa a raino. Gidan de ynzu cike yake da masu Aiki sunfi  goma.  “Yawwah inna a goyasu kawai…” Cewar nabeelah da tayi mgnr cikin girmamawa. Inna ade tace toh ta nufa dakin dasu Asma’u suke. Karasowa Aeezad yayi ya zauna kan kujerar dake facing nabeelah, tinda ya shigo jikinta kawai yake kallo amma tsoro ya hanasa Kallan fuskarta, azababben kwadayinta kawai ke dawainiya dashi kuma duk macen daze kallah ba wadda yakejin kwadayinta se ita, a kullum be iya bacci sbda Azabar shawarta dake damunsa,  ya rasa ma ina zesa rayuwarsa yaji dadih Gashi rabonsa ma daya taba ko hannunta ya manta. “Ina wuni mommy …” ya gaidata sbda shide yasan shi yayi lefi, tini ya fahimci duk sbda dawowar naeema ne take wannan abun, kuma ta kasa fahimtar shi bashi yace naeema ta dawo gidan ba. Tinda ya shigo har yanzu ko Kallan inda yake batayi ba, ko amsa gaisuwar batayi ba. Ya dago ya kalleta yaga idonta na kan TV , kallo daya ya mata ya dauke idanuwansa, wlhi inya kalleta yaga ta hade rannan gabansa yankewa yakeyi ya fadi. Sunfi 2mnt be sake cewa komi ba se kuma yace “Big hajiya da Ummihna basa nan ne?” A takaice tace “Eh…” “ina sukaje?” yanata tambayar ne  kawai so yakeyi yasamu ta masa mgna me tsayi ko ze samu dmr tura Aniyarsa, da ace normal suke ai da yanzu de ya fara tura Aniyarsa ko samu yayi ya shiga gun nan ko hankalinsa ze kwanta, yanzu hankalinsa yafi na barawon asubah tashi, kafin de su big hajiya su dawo yasan sun gama abinda zasuyi. Mikewa tayi ba tare data basa amsa ba, ta fara kokarin barin falon. Ya mike cikin hanzari yasha gabanta, kawai seya tsugunna, yayi knell a kan  guiwowinsa, ya RIKO hannayenta duka biyu cikin nasa, ta kwace ta kauda face finta the other side. Ya fara magana cikin rashin nutsuwar ,  damuwa Fal lullube da muryarsa, duk wanda ya gansa dole ya tausaya masa a wannan halin da yake ciki, duk   rashin imaninka . “Dan girman Allah mommy ki rufamin asiri…Wacce iriyar Azaba kikemin haka dan Allah? Ai ta isa in ba gawata kikeson gani ba...Ki rufamin Asiri mommy dan girman Allah, wlhi ma Azabtu ki barni haka, bana normal dake ina kikeso nasa rayuwata naji dadih, Dan girman Allah mommy Dan Zatin Annabi SAW ki rufamin Asiri kiyi hakuri pls, ki rufamin Asirina na duniyarnan Dan Allah,Dan Annabi SAW…kiji tausayina, bani da kowa seke, wlhi ji nake kmr zan hauka, ki dubeni da idanuwanki nada, wlhi in kika ci gaba da azabtar Dani, wayar gari za ayi nayi hauka Kona mutu…” ya karashe wasu zafafan hawaye na wanke masa  kunci, a kanta ne kawai beda dauriya a rayuwarsa, a kanta ne kawai zakaga hawaye a kan kuncinsa, shi mutum ne me dakiya da juriyya amma be iya katafus a kanta, zuciyar jariri ma tafi tasa kwari inde a kanta ne, shi kadai yasan matsifun  daya shiga a kwanakinnan ji yakeyi kmr sunyi shekarun a hakan, har Rama yayi, safe rana dare yana ziryar part dinta, tinda yaje part din naeema sau daya be sake zuwa ba, ya kasa katafus tini Zaks ya koma bakin aiki Amma shi Kam ba rana balle wata, to Ina yagama nutsuwa bayan ana azabtar dashi a zahiri da bad'ini, shida bacci sunyi hannun riga, ga Abu ya damesa kullum mike yake baya ko rissinawa. 



This book is 1k 08101626484**

No comments