Recent Updates

Duk Karfin izzata Book 2 Page 45

 


💋 Duk Karfin Izzata 💋 



💋The talent troupe writer's 💋




         By 

            Star Lady




Page 45



"Ya na ganku gaba ɗaya ban ga hiyana ba ina take?" cewar Abba kallon diyana Ammi tayi kafin tace "jeki kirata tazo taci abinci tana ɗaki" da kyar diyana ta miƙe tana ɗingisa kafa tana kokarin barin waje Aryan yace "dawo ki zauna Auta jeki kirata" kallo juna Yusuf da Khalid sukayi suna guntse dariya dan sun san aika aika Aryan yayi kenan shi kanshi Abba abun yaso bashi dariy, mikewa Zahra tayi ta nufi waje bata kai ga fita palo ba ta fara tikar aman abincin da taci har rige rigen karasowa wajen ta samarin Abba suke har da Aunty farida da Aunty mardiya da Hajj fateema Ammi ce kawai bata ko kalli in da suke ba ta cigaba da cin abincin ta amma aranta tana tausayin autan ta tana jin amai da take har cikin ranta.


Bayan ta gama amai ɗin ne Khalid bai damu da zata ɓata masa jikiba ya ɗauke ta chak Kamar yar baby sukayi waje sai sannu su Aunty farida ke mata

 kallon Abba Fahad yayi kafin yace "Abba meke damun auta?" wucewa Aryan yayi ya nufi table É—in cin abincin yana faÉ—in "ina ruwan ka da abun da ke damun ta!? Hararan Aryan É—in Aunty farida  tayi tana faÉ—in "ina ganin karuwa muka samu Fahad" har suna haÉ—a baki shida Yusuf da Ahmad wajen cewa "Alhadulillah Alhadulillah Allah yasa twins ne" da sauri Abba ya juyo yana faÉ—in "kaji Æ´aran nan har da haÉ—a baki wajen addu'ar Allah yasa Twins ne to idan ma twins É—in ne ai diyana muke sa rai ta bamu twins mu samu little Aiman da Aryan" "Abbba na kasan me? Cewar Aunty farida girgiza kai Abba yayi ya nufi table yana faÉ—in "aa my daughter" "Hajj fateema ta bani labarin yan uwan ta first born na mamansu triple ne second born twins sai yayan ta wanda take bi sai ita da husainan ta suma twins ne sai autan su ita É—ai, ina addu'ar Allah yasa su amrat duk su gaji gefen maman su kamar yadda Hajj fateema ta samu twins Ayaam da Ayana suma su haifo mana twins twins kawai ni ko yan huÉ—u ma ina so wlh" "sannun ki farida sannu da kokari wato ko yan huÉ—u ma ke kam kina so ko? gaki sarkin son Æ´aÆ´a su kuma jikin su ya gaya musu baki damuba ke dai su haifa miki kawai ki É—auka ko!?" Cewar Ummi da sauri Aunty mardiya ta ansa zancen da cewa "wlh Aunty farida na da gaskiya ni har na lissafa Æ´aÆ´an da zan É—auka akalla zan kwashi 5 wanna ma na É—auki kaÉ—an dan kar ace nayi son kai na dayawa" kasa kasa Aryan yace "muku ma sai mu zuba muku ido ku kwashe mana Æ´aÆ´a kenan ko? da yake ce muku akayi mu bamuson rike kayan mu to ni dai idan ma zaku É—auka ban da nawa Æ´aÆ´an na" Dogon salati Ammi taja kafin tace "oh ni Aisha Allah ka nuna min ranar da yaron nan da Aryan zasu ce suna kunyan wani abun,yara kwata kwata basu san hanyar kunya ba wato baza ku bada Æ´aÆ´an ku ba eyeee to feeda kun dai ji" Abba dai sai murmushin yake dan wanna rigimar tasu ta fi karfin sa yasan mawuyacin abu ne bga da Aryan su yarda a É—auki Æ´aÆ´an su koda kuwa Æ´aÆ´a 100 zasu haifa yana tabbacin baza su iya bada ko É—aya yaje ma wani waje da sunan yaje hutu ma,ba zasu yarda ba bare ache kyau ta su Aunty farida suna wahalar da kan sune kawai "Amrat tashi kije ki kira mana hiyanar nan yanzu tana can ta sawa kan ta damuwa ta fito muci abinci" cewar Ummi da sauri Amrat ta miÆ™e ta fice.


Jim kaɗan ta dawo tana faɗin "Ummi nifa na duba ko ina a gidan nan ban ga Aunty hiyana ba" a sukwane suka juyo a tare Aunty farida tace "kin duba Part ɗin Ummi!?" "Eh na duba har ɗakin yaya Prince naje babu kowa kallon Aryan Abba yayi a fusace yace "ina ɗan uwanka ya kai min ya!!? dan nasan idan bata gidan nan shi kaɗai ya fita da ita tun da su biyu ne basu a nan" "Abba ni fa ban sani ba ni tun jiya rabona da shi kila fa wani wajen ta shiga tana toilet ko wani wajen" Ummi ce ta ansa zancen da cewa "eh gaskiyan Aryan ne,ba lallai shi ya ɗauke taba amma Fahad yaje ya tambayo security masu tsaron gate muji shin ta fita daga gidan ne ko tana ciki" "Hauwa'u daman ke kike goyawa Safras da Aryan baya a gidan nan babu in da hiyana zata shiga a gidan nan dan ko Part naki kin san bata cika zuwa ba sai an aike ta kullun tana ɗakin su,bata fita tun da Amrat tace bata nan tofa bata gidan nan ne kai Fahad tambayo security nan muji wlh idan Safras ne ya ɗauke ta ya fita da ita ba da yardan taba sai ransa ya ɓaci" ita dai hajj Fateema tana ganin ikon Allah mutun da matar sa wai dole dole sai an musu iyaka yaro yana son matar sa itama tana son mijin ta amma Abba ya dage sai ya musu gab to. Mikewa Fahad yayi cikin sauri ya fice daga palon ya nufi gate.

Jim kaÉ—an ya dawo ya zauna saman kujerar table É—in yana faÉ—in "Abba Shahram yace min bgs ya É—auke ta sun fita" kallon kallo suka fara yi a palon da sauri Aunty farida tace ku nemosa domin kafin mu taho nan sun samu yar tangarÉ—a da shi da hiyana ransa a É“ace ya bar part É—in Ammi kun dai san Prince idan ran sa ya É“aci baya ji baya gani karyaje yayiwa hiyana illa Aryan ka kirashi" tun Aunty farida bata gama magana ba Aryan ya fito da wayar sa dan yafi kowa sanin halin bgs baya son yayiwa hiyana hakan. 


Duk wani layin bgs da ya sani daga na gida Nigeria har na ƙasashen waje Aryan ya kira amma dukka a kashe nan take hankalin sa ya kara tashi mikewa tsaye yayi ya fara kiran sojojin dake da kusan ci da bgs amma ina duk wanda ya kira sai yace rabon sa da yayi magana da bgs kusan 1 week kenan daga karshe ya kira babban office nasu na uk ko da ya kira sai ma ce masa sukayi suma neman bgs suke dan akoi wani babban criminal na kasa da kasa da sukayi nasarar kamawa suna neman bgs daya zo ya yanke masa hukuncin daya dace da shi da wuri tun kan yan uwansa su samu labari suyi yunkurin kawo masa ɗaukin yadda zasu kuɓutar dashi amma shiru shiru tun safe suke kiran layin bgs a kashe, a fusace Aryan ya katse kiran ya kira Hisham bugu ɗaya Hisham ya ɗaga ko sallama Aryan bai yi ba yace "Hisham ka samu labarin bgs zai shigo uk ne!? daga ɗayan ɓangaren Hisham yace "aa ni tun da kuka tafi bamuyi magana da shi ba" tsaki Aryan yaja ya katse kiran ya kira babban airport da suke sauka a uk ya tambaye su ko sun samu labarin tashin jet ɗin bgs ne, nan ma suka ce masa aa gaskiya jet na bgs bai ta shi ba,jirgi ɗaya ne zata sauka a nan yau kuma ba daga Nigeria jirgin ya taso ba, tsaki Aryan yaja tare da katse kiran ya kira Malam Aminu Kano International Airport dan yaji jirage nawane zasu bar Nigeria yau, nan suke sanar da shi jirage uku ne suka tashi da safe ɗaya ya tashi 7 ɗaya 8:30 ɗayan ku 9 kuma dukkan su kasashe daban daban zasuje, a fusace Aryan ya gashe kiran yana mai jin haushi bgs ya iya sawa mutane tracker a jiki amma shi bai sawa kan sa ba bare anemo shi. ya juyo ya kalli Abba tashin hankalin dake kan fuskar Aryan ya karasa sauran yan uwan sa shiga tashin hankali rai a matukar ɓace Abba yace "na baka nan da 30mins ka nemo ɗan uwan ka kace masa ya dawomin da ƴata tun bai kai ni kololuwa ba" dafe kai Aryan yayi ya fara tunanin ina bgs ya tafi yasan dai tabbas tun da bgs ya ɗauki hiyana kasar nan zasu bari kuma mawuyacin abune ya tafi uk sai dai wata kasar dan ba zai je in da wani na shi zai sani ba to yanzu ta ina zan fara gashi 30mins Abba ya bani,dogon numfashi yaja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya ya laluɓo number Shahram ya fara kira. Bugu ɗaya sharam ya ɗaga "Shahram ka shirya min tashi yanzun nan" daga ɗayan ɓangaren Shahram yace "zuwa ina oga wajen kasa ko cikin kasa? "Ban sani ba Shahram ban san ina ba amma dai koma ina ne wajen kasa ne nan da 5mins nake son komai ya dai dai ta ganin nan fitowa" yana kai karshen maganar ya katse kiran ya juyo ya kalli diyana"my jidda ɗauko hijabin ki muje" da kyar ta mike tana ɗingisa kasa ganin zata ɓata masa lokaci yasa ya ɗauke ta chak suka bar palon.


Kallon Abba Hajj fateema tayi a nitse cikin girmamawa tace "Abba ni a tunanin tun da ya ɗauke ta ku kyale su kawai tun da yana son ta itama tana son shi idan muka takura musu zamu iya ganin ba dai dai ba" "aa fateema bazaki gane bane Safras bai san darajar mace ba kwata kwata idan muka kyale su haka ba zai taɓa ganin hiyana da daraja ba ya kamata ya shawahala kafin mu ba shi ita dan yasan mata ba abun wasa bane ba masu rauni kamar yadda yake faɗe bane duk wani namiji dayayi nasara arayuwar sa idan ka duba gefen sa akoi tsayayyiyar mace kamar dai mata a gefen sa" "to Abba idan ko haka ne Safras dai ba zai sha wahalar nan da kuke tunani ba" "aa fateema aiko sai ya wahala ba dai ya fara son taba ni na aifesu basu suka haifeni ba dole Safras ya fuskanci hukunci dole na koya masa sanin darajar mace" yana kai karshen maganar ya wuce bedroom na shi rai a matukar ɓace,

 a tare su Aunty farida suka wuce part É—in Ummi da É—ai É—ai da É—ai É—ai su Omar suka watse kowa yayi Part na shi 



Tsaye yake gaban mirror yana gyara gashin kan sa da alama daga wanka ya fito hiyana na shinfiÉ—e saman wani katafaren gado wadda ya amsa sunan shi gado,gadone mai girman gaske shifiÉ—e da blanket mai bala'i laushi kamar jikin mage fari tas tana mike plat bata numfashi da alama asume take. 

Shi kuma gogan bayan ya kammala gyaran lallausan bakin dogon gashin kan sa,ya fito da wata allura yana haÉ—awa kasa kasa yace "gaskiya Eshat kin gama dani kin koyamin tausayin mutane  yanzu bana iya yiwa wani É—an adam hukunci ba tare da nayiwa kai na alluran da zata kara min karfin zafin zuciya ta yadda zan hukunta mutun ba tare da naji tausayin saba why kika mun haka my Eshat? Why kika sa nake jin tausayi dayawa haka bana iya hukunci ba tare da alluran taurin zuciya ba oh god da sake gaskiya" ya kai karshen maganar tare da sirawa kansa alluran a jijiya hannu lokaci guda idon sa suka sauya sukayi ja sosai zufa ya fara karyo masa daga kai jijiyoyin kansan nan duk suka mike duk wani gashi dake jikin sa sai da ya mike. Cikin zafin nama ya juya ya nufi wani É—an karami kyakkyawar É—aki.


After 10mins ya fito shirye cikin wando jeans blue da t-shirt baki ba karamin kyau yayi ba sai dai kallo É—aya zaka masa ka girgiza dan fuskar nan tasa kamar hadari a É—aure take tam. Gefen hiyana ya zauna tare da shafa kumatun ta kasa kasa yace "i love you my Eshat saura yan mintuna ki tashi idan kin tashi ki kulamin da kan ki sai na dawo" yana kai karshen maganar ya sumbaci gefen kumatun ta ya mike cikin sauri ya fice daga É—akin yana taku irin na jaruman maza kai daga ka gansa kaga dakken namiji mai ji da karfi da lafiya.


Tafiyar sa ba jimawa dan bai fi 5mins da fita ba ta farka slowly ta waro manya manyan idon ta waje,da kyar ta iya mikewa zaune tana bin ɗakin da kallo gaba ɗaya jikin ta ciwo yake mata kamar wadda akayi wa duka,a hankali ta zuro kafafunta kasa gadon ta mike tana bin ɗakin da kallo a ranta tana faɗin "inane kuma nan" katafaren window dake ɗakin ta nufa wadda akalla girman window ya kai bango guda na ɗakin, ta yaye farar curtain dake jikin window guntun tsakin taja lokacin daga ga ba window bane ashe glass ne a maimakon bango kallon garin ta farayi dajine sosai wajen dan baka ganin komai sai dogayen bishiya kore shar "tabbas nan ba Nigeria bane to waye ya kawo ni nan? ina su Ammi?" Sai yanzu ta tuna da abu na ƙarshe tsakanin ta da yaya Prince na lemon da ya bata a fusace ta saki labulen wajen ta juya tana faɗin "wlh ba zan zauna ba mugu shine zaka kawo ni nan to wlh ba zama zanyi ba sai dai na ɓata amma sai na tafi" tana kai karshen maganar ta nufi wata kofa wadda take zaton itace kofar fita.


Tayi Sa'a kuwa itace kofar fita ba tare da bata lokaci ba ko hijabin ta daya cire mata bata É—auka ba ta sauko kasa nan fa ta tsaya tana tunani inane kofar fita dan kofofi uku ne a cikin palon kasan. 


Tsayuwar 3mins tayi sanna ta nufi kofar dake tsakiya tayi Sa'a kuwa itace kofar fita tsakar gidan, tsayuwa tayi a harabar gidan tana karewa gidan kallo tana mamakin irin ɗunbun dukiya da aka kashe wa gidan gidane mai matukar kyau da girman gaske gaba ɗaya gidan kewaye yake da ja da koren flowers masu matukar kyau da ɗaukan hankali sai wata ƙatuwar swimming pool dake ɗan gefe kaɗan jibga jibgan motoci masu numfashi biyu a gidan fari da maroon gidan samane hawa biyu ta ko ina gidan nan ya haɗu iya haduwa tunani ta fara yi "wai shin wanna gidan wanene?" bata karisa tunanin ba manya manyan idon ta su sauka kan tambarin sunan PRINCE SAFRAS da manyan baki a samar babban kofar shiga palon ta in da ta fito kenan dogon tsaki taja ta juya ta nufi tampatsetsen gate ɗin gidan da alama babu mai gadi a gidan dan kwata kwata babu ɗakin mai gadi ta lallaɓa kamar ɓarauniya tana taku saɗab saɗab wai dan ko akoi wani a gidan ma karya jiyo takun ta har ta kai bakin gate ɗin tana kokarin bugewa abun mamaki sai ganin gate ɗin tayi ba zai buɗe ba sai an sa password a kule ta rubuta sunan sa SAFRAS kara gate ɗin yayi alamar ba haka bane password ɗin.

 ta gwada sunayen bgs data sani duka har da Don amma yaki buÉ—e wa har ta juya zata koma cikin gida sai kuma ta juyo da sauri ta shigar da sunan Aunty farida da manyan baki FARIDA nan take tampatsetsen gate É—in ya wangale kansa tsabar murna bata san lokacin data buga tsalle tana murna tana ihu ba.

  da gudu ta fice daga cikin gidan. 


tana fita gate É—in ya koma ya kulle kan sa 

a hankali ta fara tafiya sai lokacin ma ta lura ashe ba takalma a kafar ta haka zalika babu É—ankwali a kanta bare haka hijabi

kallon hanyar ta farayi wajen shiru babu kowa sai dogayen bishiyoyi da kukan tsuntsaye lokacin guda taji mugun tsoro ya dira mata a ranta juyawa tayi ta kallin gidan taga gate ɗin ya rufe kansa tunani ta fara "ina zan je? wana sani a kasar nan kasar ma da ban san wace kasa bace yanzu yaya Prince yazo ya gina wanna tampatsetsiyar gidan a wanna dokar dajin lallai baya son zaman lafiya" tayi nisa cikin tunanin da take tana tafi a hankali sai gani mutun tayi a gaban ta kallo ɗaya ta masa ta kara tsorata sanye yake cikin kayan maharba ya ratiyo kwari da baka a kafaɗar sa yana rike da wata iriyar dabba mai ban tsoro daya kamo a daji kanin abun da ya rinƙe yasa ta fasa ihu ta watsa a guje ta miki hanya da gudu mutumin yabi bayan ta.

 gudu take kamar zata tashi sama dai dai lokacin bgs ya danno hancin motar sa layin ya dawo É—aukar pistol guns nashi daya manta saura kaÉ—an yabi ta kanta da mota ya taka wata mahaukaciyar birki wadda sai daya buga kan sa da jikin steering motar.

ganin bgs yasa mutumin ya gudu ya shiga cikin daji, ita kuwa hiyana batama lura da waye a cikin motar ba tana kokarin cigaba da gudu bgs ya buÉ—e kofar motar cikin zafin nama ya mata wawan damka a gashin kai gashi daman yanzu alluran da yayi take ratsa jikin sa ji yake kamar ya shake ta ta mutu dan haushi É—aukan ta yayi chak ba tare da ya rufe kofar motar ba ya bar motar a wajen ya nufi gida da ita ihu take tana kai masa duka a baya tana faÉ—in "yaya Prince ka sauke ni bana so karka mai dani gidan ka ka rabu dani ban son ka wlh ba zan zauna da kai ba ni duniya zan shiga tun da bazaka sake ni ba" tana magana tana ihu tana kai masa duka abaya ko sauraran ta bai yiba kai tsaye É—aki ya mai data

yana zuwa yayi wurgi da ita saman gado cikin ɓacin rai yace "yanzu ne zaki ce baki so na da hujja!!" yakai karshen maganar tare da dankar kayan jikin sa ya yage su gaba ɗaya ya jubar ihu ta fasa ganin sa ba kaya ta mike tana kokarin sauka gadon damko kafar ta yayi ya jawota ya dawo da ita tsakiyar kadon "dole yau na sai ta miki kan ki dake rawa ai na kyale ki ne shi yasa kike abun da kikaga dama" yana kai karshen maganar ya yaje kayan dake jikin ta daga sama har kasa yayi wurgi daku ya haye kanta ya rufeta gaba ɗaya ba halin guduwa

yau bai bi ta kan tula tulan ba shigar ta yayi mai gaba É—aya da karfin gaske 

ihu take tana bashi hakuri ina baya ma jinta,kuma ko kaÉ—an bata bashi tausayi ba saboda alluran da yayiwa kan sa É—azun

   dukan sa take da iya karfin ta cizo yagushi ba wanda bata masa ba amma ina bai kyaleta ba dan baya hayyacin sa sai da ya mata kacha kacha sanna ya kyaleta tare da komawa gefe ya kwanta yana numfashi da kyar da kyar 

Yau hiyana anji maza ko motsi bata yi da alama fa rai yayi halin sa dan wanna yafi karfin suma.


Almost 1h bgs na kwance kafin ya mike kallo É—aya ya mata ya kawar da kai dan ko É—igon tausayin ta bai ji ba ya wuce toilet.

After 45mins ya fito É—aure da towel a jikin sa ya wuce É—akin É—azun


jim kaɗan ya fito shirye cikin wando jeans baki da t-shirt fara tas ya mufi gaban mirror ya na kokarin fesa turare dai dai lokacin karfin alluran daya ma kansa ta kare ta sake sa ta cikin mirror ya kalli hiyana dake kwance cikin jini kamar gawa,a sukwane ya juyo yana kallon jinin dake malale kalar anyan ka rago gashi still jini ne ke zuba daga jinin ta sosai kamar famfo a kiɗime ya kariso waje tare da hayewa gadon ba tare da ya damu da jinin ta zai bata masa farar rigar jikin sa ba ya rungumota tare da sanya hannun sa a sai tin kirjin ta ba shiri ya ɗauke hannun sa yana karyata abun da ya jiyo "no ba gaskiya bane my Eshat bata mutu ba" kallon gadon yayi da kyau yadda suka ya mutse gadon gaba ɗaya ba karamin rikici sukayi ba kai kallon sa yayi kan kayan sa da kayan ta daya tsagesu gida biyu ba tare da ya damu da jinin dake jikin taba ya saɓeta chak ya nufi waje da ita ya ruɗe har ya kai palo kasa zai fita waje sai ya tuna babu kaya a jikin ta hannu yasa ya ɓallo labulen palo ya rufeta da shi ya wuce wajen gidan gaba ɗaya


motar sa na nan yadda ya barta cikin sauri ya kwantar da hiyana a gidan baya ya shiga gidan gaba ya figi motar da mahaukaciyan gudu ya nufi cikin gari. Gudu yake shararawa sosai cikin kankanin lokaci suka isa wani katafaren hospital

Suna isa hospital É—in aka anshe su hannu bibbiyu kasan cewar duk likitocin dake hospital É—in sun san bgs da Aunty da Yusuf

  gwajin farko aka tabbatar masa da abun da ya karyata a gida na cewar hiyana ta mutu sakamakon fyaÉ—en da aka mata ba tare da ta shirya ba lokacin dazaa shigeta ta kame jikin ta sosai sannan bayan da aka gama amfani da ita ba'a kawota asibiti da wuriba ta rasa jini dayawa,kuma da alama wanda ya kusan ceta yana shaye shayen kwayoyi dan ba'a hayyacin sa yayi wanna É—an yar aika aikan ba da yake likitocin basu san da zancen su bgs sunyi aure ba su duk a tunanin su abakin aiki bgs ya kama wasu sun yiwa hiyana fyaÉ—e tun da sun saba kawo musu makaman ciyar wannan patient É—in sai dai awan nan karon patient É—in nan tasha bambam da kuwace patient da suke kawowa wanna an mata mai kan kankat case nata ya wuci tunanin su


Cikin zafin rai bgs ya damko wuyar likitan dake masa bayani ya shaƙesa sosai cikin tsawa yace "karya ne bata mutuba ku dubamin matata ta tashi ko kuma ku za ku mutu yanzu nan" kasancewar duk likitocin dake asibitin sun san bgs da Aryan da Yusuf sai ɗaya daga cikin su yayi gaggawar kiran Aryan awaya dan kar bgs ya kashe musu likita Aryan yasha ruwan mamaki lokacin da ya samu kiran likita ashe bgs na uk thank God shima Aryan ɗin bai jima da shigowa kasar ba dan yana tunanin bgs na nan sai dai ya neme sa wajaje daban daban bai same sa ba har yana shirin barin kasar ya dawo gida Nigeria.


 ba yadda ba'ayi da bgs ba yaki sakin wuyar likitan nan likita har ya fara fita hayyacin sa


To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai mu

No comments