Duk Karfin izzata Book 2 Page 43
💋 Duk Karfin Izzata 💋
💋The talent troupe writer's 💋
By
Star Lady
Page 43
......sai da ya tabbatar face nata yayi sanyi sanna ya fara sa mata towel É—in a jiki.
rikitatten shock yaji daga kan sa har tafin kafarsa lokacin da yazo kan tula tulan ta,É—ago manya manyan idon sa yayi ya kalli kyakkyawar face nata kasa kasa kamar mai raÉ—a yace "i love you my Eshat an ilove you're ball's" mai da hannun sa yayi ya ci gaba da sanya mata towel É—in a jiki ya kasa wuce saman tula tulan ta. tun yana yi a hankali har ya mai da towel É—in ya ajiye ya fara shafa tula tulan da hannun sa. Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da kwanciya kusa da ita yana kallon kyakkyawar face nata "you're so beautiful my Eshat uwar rigima na san maganin ki ai mu zuba ke da kanki zaki dawo hanya" ya kai karshen maganar tare da bata hot sumbata a kumatu.
30mins ya ɗauka yana murzan tula tulan ta da hannun sa yana shafa su a hankali kafin ya miƙe ya ɗauko wayar sa ya duba time "remain 10mins ki farka" yana faɗin hakan ya mai da wayar ya ajiye ya koma ya kafe hannun sa a gadon yayi kamar tagumi a rigingine ya zubawa kyakkyawar face nata ido.
A É“angaren hajj fateema kuwa tana fita daga palon Abba kai tsaye part É—in Ammi ta nufa cikin raha Aunty farida tace "eyeee wato Hajj fateema yau dan kin gane surukuwar ki shine bazaa sauka a É—aki na ba kenan to ni dai zaki zo ki same ni" murmushi Hajj fateema tayi kafin tace "faÉ—i ki kara ai Ammi dole ne na sauka wajen ta Ammi tamin komai a rayuwa"
a tare gaba É—ayan su suka shiga part É—in Ammi kai tsaye bedroom na Ammi suka wuce, saman gado Hajj fateema ta haye tana faÉ—in "ni da Ammi ba surukai bane ya da kanwa ce dan haka gadon ta zan haye na kwanta dan yafi daÉ—in kwanciya" guntun tsaki Aunty farida taja kafin tace "wancan karonma da kikazo ba sai da kika haye mata gado ba ai ba yau bane farau" cikin sauri Hajj fateema tace "kuma ba shine karshe ba ba" ta kai karshen maganar tare da jawo amrat jikin ta ta kalli diyana tace "deejena ya sunan auta ta?" "Wacece Autan taki? Su kuma twins ayaam da Ayana É—in fa? Wai ma baki zo da su bane? Cewar Ainty farida "aa ni ban san wasu Ayaam da Ayana ba ba ruwana auta ta amrat ce deejah na ya sunan ta? Kallon uku goma Aunty farida ta mata cikin wasa tare da zama gefen ta "sunanki bappa ya sa mata" Aunty farida tace "fateema kenan? Girgiza kai Hajj fateema tayi kafin tace "aa ai ni sunana ba Fateema ba abu Abdurahman ne ya samin fateema nake zaton,amma ni sunana Amina" "ke ni duk ba wanna ba ina twins na? "Suna wajen hindu mana kin san suna School ba yawo da su zan yi ba" Aunty farida na kokarin sake magana Ammi ta shigo bakin ta É—auke da sallama.
Saman gadon itama ta haye cikin nitsuwa tace "diyana kuje ɗakin ku ko ku tafi ɗakin mazajen ku bari nayi magana da Ummin ku ko? Ba musu suka mike dukkan su cikin sauri suka wuce ɗakin su wajen su Aisha da Zainab. Kallon Hajj fateema da kyau Ammi tayi sanna tace "menene ya haɗaki da yaron nan fateema? Cikin jin kunya Hajj fateema ta sunkuyar da kai kasa tana faɗin "ba komai Ammi" "aa fateema ni nace ki kafaɗa min karki ɓoyemin" dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar zuciya har ga Allah bata so yiwa Ammi bayanin me ya faru tsakanin ta da bgs ba,amma ba zata iya cewa Ammi aa ba yanzu bgs surikin tane kuma ɗan goggon yayan ta kama ta yayi ta manta da duk wani abun da ya faru ta faro sabon rayuwa tsakanin su su koma Kamar yau suka san juna. "Fateema lafiya tunanin me kike? Ammi ce ta katse mata tunanin nata girgiza kai tayi sanan ta fara magana "Ammi akoi wani zuwa saudiya dasu farida sukayi lokacin ban da ke lokacin ne muka haɗu da farida Abu Abdurahman yana da yan mata ƴaƴan matar sa ta farko Abdurahman shine babba sai fariza sai Aafia sai karamar su Aaiza,maman su ta rasune ni na rikesu suna kaunata sosai yaran nima kuma ina kaunar su,munje kaba yin ɗawafi dai dai lokacin suma su farida sunje to dama ita fariza mutun ce wadda bata jin kunyar abu idan tana so kallon farko tayiwa Safras ta ruɗe ta kasa hakuri tana ta damuna akan wai sai naje na masa magana da yake su hakan awajen su ba wani abu bane nima dai ɗabiar tasu awanna lokacin itace nawa amma, to amma banje nayi masa magana ba na kyalesu kasan cewar naga kamar ba yan kasar saudiya bane kar su min mummunar fahimta,fariza ta dameni sosai dana gaji sai na ce mata taje ta masa magana mana yana zaune kusa da Farida yana latsa waya ina kallon fariza taje wajen su ta gaishe da farida farida ta amsa da fara'a tun daga lokacin naji kaunar farida a rai na yadda ta nunawa fariza halakci. fariza tafi 30mins awajen tana yiwa Safras magana amma ko ɗaga ido bai yi ya kalle ta ba bare ta sa ran zai tanka mata,ba kuma wani magana ta masa ba gaisuwace kawai,ina tayiwa fariza alama akan tazo ta kyalesa amma taki har hannu ta sanya masa a sai tin fiska wai dan taga ko dai makawo ne amma ko ajikin sa,bai ɗago ba,fariza uwar rawan kai sai ta sa hannu ta tare masa screen ɗin wayar tasa da yake latsawa shi kuma bai yi wata wata ba ya ɗago ya zabga mata wani mahaukacin mari wadda ya sata fasa ihu mai sauti har sai da su Aafia suka ɗago suka ganta lokacin guda ta zube kasa a gaban sa tare da sakin kuka,da gudu su Aafia suka karisa wajen ta kasance war suna da haɗin kai sosai,sunsan dadyn su na goya musu baya akan duk wani abun da zasu aikata sanin hakan ne yasa sukayi kokarin ramawa fariza marin da Safras ya mata dan sun san kome ma zai faru dadyn su zai tsaya musu, ai kuwa Safras bai yi wata wata ba ya basu bugu ɗaya su biyun sai da suka sume suka zube kasa hankalin mutanen wajen gaba ɗaya ya dawo kan mu, ban san ya akayi dadyn su ya samu labari ba lokacin da su Aafia sukayi yunkurin marin Safras ya sumar da su da kai na ta tashi naje wajen cikin faɗa nace masa "dan kaga yarinya tana son kane zaka mata haka to wlh baka yi a banza ba" runtse ido yayi nima ya ɗauke ni da wawan mari a fuska wadda sai dana kalli alamar wuta agabana lokaci guda naji kunnena ya dai na jiyo komai na ɗan lokaci, dai dai lokacin dadyn su fariza ya iso wajen,kasan cewar babban ɗan siyasa ne sai yayi waya aka turo sojoji su kama Safras,bai musa ba ya bari sojojin sun kama shi suka fice da shi muma muka bi bayan su cikin sauri, muna barin masallaci yayiwa sojojin 10 dukan mutuwa muna tsaye awajen waya ɗaya yayi yasa aka soke tikitin takaran siyasan dadyn su fariza aka ciresa gaba ɗaya daga jam iya mai mulki mun shiga ruɗanin wanene Safras amma bamu samu amsa ba har kasa na duka na bashi hakuri akan ya sa adawowa da Abu Abdurahman tikitin sa dan nasan siyasa shine burin mijina kuma kwace tikitin sa da akayi ya shiga tashin hankali ainun kallon banza Safras yamin kafin yace "wanna banzan bai dace da mulkan talakawa ba mutumin da bai bawa ƴaƴan sa tarbiya bane kuke tunanin zai iya riƙe ƴaƴan wasu har ma kasa baki ɗaya shi komai ƴaƴan sa sukayi dai dai ne kenan?" yana kai karshen maganar ya ciro wayar sa yayi waya baafi 5mins ba saiga rundunar sojojin sukazo suka kama abu Abdurahman suka tafi dashi nayi kuka ina rokon Safras amma ya shareni yayi tafiyar sa ko kallon in da nake bayyi ba to awannan lukacin ne nayi kalaman dana mai mai ta a palo na cewa dana haɗa jini da irin Safras gwara na haɗa jini da kafuran arnan zamanin jahiliyya dan sun fishi imani,nayi kuka kamar rai na zai fita farida ce tazo ta rarrashe ni ta kuma min alkawarin cewa "idan Safras ya sauka ya huce zan shawo miki kansa In Sha Allah zaa saki mijin ki kuma a dawo masa da rayuwar siyasar sa" su Aryan gaba ɗaya suna wajen lokacin da abun ya faru ba karamin fama farida tayi da shi ba kafin ya sa hannu a saki Abu Abdurahman sanna aka dawo masa da siyasar sa amma da sharaɗin sai da yaje gaban kaba yayi rantsuwa akan ba zai sake cin amana ba zai riƙe aikin sa da gaskiya,duk ma ba shi ne matsalar ba bugun da Safras yayiwa su Aafia ya musu illa domin har yanzu Aafia bata jin magana kunnen ta ya toshe munyi magani har mun gaji asibitoci daban daban dadyn su ya kai ta amma shiru tana iya yin magana amma bazata ji me kuka faɗa ba
ita kuma Aaiza hakoran bakin ta na gefen hagu ta kasa guda 3 suka fita har yanzu wani bai fito ba fariza ce kawai ta tsira daga illan da Safras ya musu wanna shine ta kaitatcen Abun da ya faru tsakanin mu" kusan a tare su Aunty mardiya da Ammi suka sauke ajiyar zuciya "aa gaskiya bai kyau taba a in da bai kyau taba shine bai ka mata ya mareki ba dan ko ba komai ya daraja shakarun ki" cewar Ammi shiru É—akin yayi ba wanda ya sake magana.
Muleko Romeo and Juliet muga me suke sai mu dawo
Slowly ta waro manya manyan idon ta kan kyakkyawar face nashi,kara waro ido waje tayi ta kallesa da kyau ya kafe ta da na shi ido shima cikin sauri ta miƙe tana kokarin sauka gadon yayi saurin jawota jikin sa tare da matso da bakin sa dai dai sai tin kunnen ta kasa kasa yace "wai baki ga abun da yaya Prince ya miki bane? Ai na gama cire komai a haka zaki fita waje ba kaya? Sai lokacin ta lura ba komai a jikin ta hannu ya kai yana shafa wuyar ta a kule ta ture sa ba tare da ya ankara ba cikin fusha tace "wlh yaya Prince bana son ka yanzu ma naji na kara tsanar ka daman na san sai dai ka kusance ni dan jiki na ba dai dan kana so na dan Allah ba" tana kai karshen maganar ta ɗauki kayan ta da sauri ta bar ɗakin sai da ta kai bakin kofa sanna ta juyo ta kalle sa ya ma kasa ko motsi kallon ta da mamaki yake ya kasa magana,tsayuwa tayi ta sanya kayan ta sanna tace "wlh yau ba sai gobe ba sai ka sake ni idan ba haka ba za'ayi ɗayan cikin biyu ko in kai ka katu ko kuma in shiga duniya idan bani ai dole ka hakura da jikin nawa ko? idan har su Abba basu bani goyon bayan wajen ansan min takarda ta awajen ka ba to zan bar maka gidan dan nasan ko na kai ka kotu ba lawyan da zai iya ja da kai amma idan na shiga duniya ba shike nan ba? dana zauna da kai gwara na mutu bana son ka na faɗa na kara faɗa bana son ka yaya Prince dane na soka ba yanzu ba yanzu zunzurutun tsanar kace a rai na ka azabtar dani yaya Prince ba irin wahalar ka da ban sha ba to yanzu zuciya ta ta bushe babu komai cikinta sai kiyayyar ka" tana kai karshen maganar ta juya zata fita karaf sukayi karo da Aunty farida dake tsaye a bakin kofa ko kallon in da Aunty farida take bata yiba ta wuce cikin bacin rai idon ta ya rufe bata ganin in da take tafiya ma kwata kwata,
tana shiga part ɗin Ammi ɗakin su ta wuce ta fara haɗa kayan ta a trolley tana yi tana kuka cikin sauri su diyana dake kwance saman gadon suna hira su taso suka nufeta a ruɗe suke tambayar ta "Aunty hiyana lfy meke faruwa!?" shiru ta musu bata tankaba bata ma ko kalli in da suke be,har ta gama haɗa kayan ta ta jawo trolley ta nufi waje da gudu Zahra ta nufi ɗakin Ammi tana kiran ta a kiɗi me. A tare Ammi Aunty mardiya Aunty salma suka fito Zahra na biye da su a baya kafin su fito hiyana ta kai harabar gidan tana kokarin fita sojojin dake tsaron gate sun dakatar da ita juyawa Ammi tayi ta koma ta ɗauko hijabi ta dawo lokaci da ta dawo ta samu su Aunty mardiya suna ta rikici da hiyana ta dage bazata dawo cikin gida ba ita sai ta shiga duniya, a fusace Ammi ta wanke mata fuska da mari wadda ya sata dawowa cikin hayyacin ta ta zube kasa ta saki kukan mai ban tausayi "ayya Ammi da baki mare taba ai da ina tunanin inje in kira Abba ne ko Ummin ta kila ta saurare su" cewar Aunty mardiya "aa mardiya ki kyale Ummin ta tana barci ai" chewar Aunty salma a kule Ammi tace "ai ba ita ta haifi kan taba da manya suna mata magana tana cewa abarta ta shiga duniya ba wata Ummin ta da zaku kira dan daga ita har ummin nata basu wuce in zane su ba koma me aka miki ai sai ki same ni ki sanar da ni ba yanke wa kan ki hukunci kemar ke kika haifi kan ki ba!Ki tashi ki ɗauki kayan nan mu wuce ciki gida!!! Ta kai karshen maganar cikin ɓacin rai,ba karamin mamaki su Aunty mardiya suka shaba dan basu taɓa ganin Ammi a cikin ɓacin rai har haka ba. Duƙawa Aunty salma tayi ta ɗauka trolley hiyana cikin fushi Ammi tace "bata kayan ta salma bata ta rike" ba musu Aunty salma ta mikawa hiyana trolley ta dan duk gidan ba wanda Ammi take wa magana biyu in tayi magana ɗaya shike nan dole abi.
hiyana na ansan trolley ta juya zata koma cikin gida karaf idon ta ya sauka kan Abba dake tsaye a kofar shiga Part nashi ya zuba musu ido
hannu ya buÉ—e wa hiyana da gudu ta nufesa tare da sakin trolley da ta rike ta faÉ—a jikin sa tare da kara sakin kuka sunkuyar da kai kasa Ammi tayi dan tasan bazasu wanye da Abba lafiya ba akan marin da tayiwa hiyana.
Raba jikin su Abba yayi ya goge mata hawaye ya riko hannun ta suka nufi cikin part nashi yana faÉ—in "gaba É—ayan ku ku same ni a palo yanzu nan" kallon Aunty salma da Aunty mardiya Ammi tayi tace "ku kira sauran yan uwan naku" tana kai karshen maganar ta bi bayan Abba, Aunty mardiya tayi part É—in Ummi dan kiran su ita kuma Aunty Salma ta koma part É—in Ammi dan tattaro su Zahra.
A ɓangaren bgs kuwa mutuwan kwance yayi yana mai dana sanin taɓa ta daya farayi a rayuwar sa yar karamar yarinya kamar haka ta tsaya tana faɗa masa magana har da cewa wai jikin ta yake so "gaskiya zuciya ta baki min adalci ba daki ka fara son yarinyar nan amma ko mutuwa zanyi dole na rabu da yarinyar nan yau" yayi nisa cikin tunani sai ji yayi Aunty farida ta taɓa shi kallo ɗaya ya mata ya kawar da kai ya mike zaune yana kwaɓe fuska "gaskiya Prince ka kure hiyana da yawa" "Aunty farida daman kin san mutun mai hakuri bai iya fushi ba ko? Idan mutun mai hakuri yayi fushi to yayi fushi ne ni da kai na nasan na kure hakurin ta to amma dani da ita duk ɗaya ne ni ma ban iya fushi ba dole yau zan rabu da ita" yana kai karshen maganar ya miƙe zai fice daga ɗakin "kasan me nake so da kai Prince idan kana son ka nunamin kai namiji ne ka bari sai zuwa jibi sai ka sake ta" juyowa yayi ya kalli ta da kyau miƙewa tayi tsaye tare da ɗaga masa gere ɗaya tana faɗin "challenge ne idan kayi nasara zan yarda mata muna da rauni idan kuma ni nayi nasara to zaka yarda mu mata mune komai a rayuwar maza" guntun tsaki yaja kafin yace "bazan taɓa chanza wa ba akan mata raunine" "eh na yarda ai amma mu buga wanna game ɗin idan kayi nasara nan da jibi ka iya sakin hiyana to na yarda mata rauni ne amma idan nan da jibi ka kasa sakin ta tofa zaka yarda mace itace jigon rayuwar namiji" "na amince" yana kai karshen maganar ya fice daga ɗakin murmushi Aunty farida tayi ta girgiza kai tana faɗin "Safras kenan idan kasan wata baka san wata ba yanzu dai yadda kake cikin ɓacin rai nasan zaka iya sakin hiyana amma bari ka sauko zuwa nan da gobe wlh sai ka kasa rintsawa idan ba tare da itaba bari ka sauko ka huce zakayi bayani ai yazama maka dole ka yarda mu mata mune komai ba'a iya yin komai sai da mu duk wani namijin dayayi nasara to ka duba gefen sa akoi mace a tattare da shi ni nake gaba da kai ba kai ne yaya na ba wanda ya rigaka zuwa duniya koyaya ya fika" tayi nisa cikin surutan da take ita kaɗai sai jin wayar ta tayi yana kara. tana dubawa taga mardiya ce cikin sauri ta ɗau wayar tare da faɗin "hello mardiya" daga ɗayan ɓangaren Aunty mardiya tace "Aunty farida Abba na bukatan ku a palo yanzu" "to" kawai tace dan tasan me matsalan tana katse kiran ta kira layin Ammi bugu ɗaya Ammi ta ɗaga a nitse Aunty farida ta fara mata bayani kamar haka "Ammi dan girman Allah awan nan karon kimin wanna alfarman nasan Abba ya kira wanna taron ne dan asa Prince ya saki hiyana dani dake duk ba haka muke so ba kin sani ina so kamar yadda na miki bayani jiya hakane Prince yana son matar sa kuma itama tana son shi kawai dai ya kure tane yanzu akoi abun da muka shirya da shi idan yazo palo idan Abba ya ba shi umarnin ya sake ta zai ce abashi two days dan challenging nashi da nayi nasan Abba sai ya tambayi ra'ayin ki to pls kice Abba ya bashi two days ɗin dan Allah nasan kema baki da burin da ya wuce su dai dai ta kan su sanna abu na gaba karki bari Prince ya kalli hiyana a two days ɗin da za suyin nan ki hana shi shiga part naki shi da kansa zai kawo kan sa gaban Abba ya bada hakuri dan Allah Ammi amin wanna alfarman" ta kai karshen maganar tana jiran amsar Ammi katse kiran Ammi tayi ba tare da tayi magana ba kasan cewar tana tare da su Abba, murmushi Aunty farida tayi ta nufi hanyar fita tana faɗin "zakayi bayani wlh cikin 2 days ɗin nan sai ka gane shayi ruwane dan kana samun da kayi kana ganin tane ya san har yanzu kake da bakin magana a yanzu ne zaka gane nata ba abun wasa bane" har ta kai kofar fita sai kuma ta dawo da sauri ta kunna system ɗin sa ta shiga Cameran sa na ɗaki ta goge ɗaukan ta da Cameran yayi tana waya da maganar da tayi ita kaɗai dayake dukka kannen ta sunan ta suka sa a matsayin password ɗin system nasu kai bama system ba komai nasu in dai na password ne to sunan ta suke sawa ta riga ta san hakan. Sai da ta goge sanna ta fice ta nufi palon Abba.
Nan ta samu kowa ya hallara har da hajj fateema dake barci an tasota dan dole ayi meeting É—in da ita dan rayuwar yar tace.
kusa da bgs Aunty farida ta zauna sukayi shiru suna sauraron Abba hiyana na zaune kusa da Abba har lokacin tana hawaye Abba ya rungumota kaɗan a jikin sa diyana na zaune kusa da su Zahra bgs Aunty farida Aryan sun zauna kujera ɗaya cikin ɓacin rai Abba ya ɗauko takarda da biro daga gefen sa ya miƙa wa bgs yana faɗin "ka rubuta min takardan sakin ƴata yanzun nan" cikin sauri hajj fateema tace "wace yar taka!? Ta kai karshen maganar tana zaro ido "ƴata Aisha mana" ya bata amsa kallon hiyana Hajj fateema tayi kafin ta dawo da kallon ta kan bgs dake kokarin ansan takardan da Abba ke mika masa,juyowa tayi ta kallin Ammi sanna ta kalli Aunty farida cikin rashin fahimtar tace "wai meke faruwa ne!? Cikin sauri hiyana dake kuka tace "babu komai Ummi kawai banason zama da shine" tayi maganar ne dan bata son asanar da Ummin ta abun da yasa tace bgs ya sake ta dan bappanta ya bata labarin Ummin su tana da zafi sosai akan yaranta bata ɗaukan a wulakan ta mata ƴaƴa idan taji abun da bgs yayi to bazasu wanye lafiya ba. Cikin tsawa Hajj fateema tace "eyeeee a lallai hiyana kin girma kizo ki tasa Ammi da Abba a gaba kice baki son ɗan su a lallai kincika yar halak kuwa,zaki tashi ki fice min daga Palon nan ne ko sai ba tashi na ɓallaki eyeeee Abba kai kuma har da biye mata kai kaji min yar kani dan Allah ku bani bulala ai rashin duka ke damun ki!!? Hiyana na kokarin tashi Abba ya mai da ta ya zaunar yana faɗin "ba na son na sake jin bakin kowa kai Safras rubutomin takardan Aisha yanzu nan ka bani ke kuma Hajj fateema idan an gama meeting ina son magana da ke" shiru palon yayi Aryan na son yin magana amma Abba yace bai son jin maganar kowa hakan yasa sukayi shiru,ɗagowa bgs yayi ya kalli Abba yace "Abba zan sake ta amma sai jibi da kai na zan kawo maka takardan sakin nata" kallon Ammi Abba yayi kafin yace "kinji abun da yace ko? Gyaɗa kai Ammi tayi tana faɗin "eh naji kuma ni na amin ce da hakan Allah ya kai mu jibin ya kawo maka takardan nata sanna kuma kada ya kuskura ya sake shigo min part har sai ya kawo takardan" murmushi kasa kasa Khalid da Yusuf sukayi daga jin zancen Ammi sun san in da zancen ya dosa "wato so ake akama bgs a hannu kenan" kasa kasa Aryan yace "lallai bgs taka ta kare wlh matan nan sun kama ka baka da mafita da ya wuce ka bada kai amma gaskiya wanda ya shirya plan ɗin nan ya san kan tsiya shikenan bgs ya kamu, tun da ka faɗa hannun mata sai yadda sukayi da kai ni dai sai dai ince Allah ya bamu baby a first night" ya kai karshen maganar tare da kwashewa da dariya ya manta ma a palon Abba yake cikin mutane. Sai da yayi dariya sosai sanna ya ɗago yaga gaba ɗaya palon sun zuba masa ido "Aryan lafiya kake kuwa? Cewar Aunty farida girgiza kai yayi ya sake kwashewa da dariya,tare da miƙewa ya nufi waje yana faɗin "ba komai Aunty farida my jidda ki kawomin coffee mai zafi" girgiza kai Abba yayi yana addu'ar a ransa "Allah ka kara shirya min ƴaran nan nawa"
kallon bgs Abba yayi yace "ok zuwa jibi ka kawomin takardan sanna kuma kaji me Ammin ku tace karka shiga Part nata sai ka kiyaye ku tashi ku tafi" tun Abba bai kai karshen maganar ba bgs ya miƙe ya fice su Khalid suka bi bayan sa. palon ya rage daga Ummi Ammi hajj fateema Aunty farida Aunty mardiya Aunty salma Aunty Maryam, bayani Abba ya fara yiwa hajj Fateema kamar haka "saɓani suka samu tsakanin su shine Aisha tace ya sake ta na bi bayan tane dan itace da gaskiya shine ya zalince ta amma ni nasan tana son shi kawai tazuciya ne amma muna fatan kwana biyun da muka basunan su samu fahimtar juna dan duk kanmu ba wanda yake son araba Auren" "to amma Abba idan hakane ai kamata yayi a barsu waje guda dan su dai dai ta kan su" cewar Hajj fateema girgiza kai Ammi tayi kafin tace "aa ki kyale shi dan yana kallon tane shine yake tsiyar da ya ga dama amma idan yayi kwana biyu bai gan taba zai dawo hayyacin sa ya neme ta da kansa" jijjina kai Hajj fateema tayi tana faɗin "eh na gane to Allah ya dai dai ta su ni bari naje na cigaba da barcina, sanna kuma na kira Abu Abdurahman nace yazo dan yazo ya muku bayani aina ya same ni yace min next week zai shigo" ta kai karshen maganar tare da miƙewa kusan tare suka mike da su Aunty farida Aunty mardiya suka fice miƙewa Ummi ma tayi ta fice palon ya rage daga Abba sai Ammi.
Kallon Ammi Abba yayi cikin so da kauna ya fara magana "Aisha gaskiya banji daɗin marin da kikayiwa hiyana ba" kasa Ammi tayi da kai cikin girmamawa tace "kayi hakuri ranka ya dade" murmushi yayi ya miƙe yana faɗin "muje kimin tausa dan kwana biyu bakin min ba" ya kai karshen maganar tare da nufa hanyar bedroom nashi mikewa Ammi tayi ta bi bayan sa.
To Masu karatu sai mun haÉ—u Monday idan mai dukka ya kai mu
Kar ku manta da program da zamuyi karfe 8:30 dai dai a duk karfin izzata comments section group ina godiya sosai da comments baku i love you lodi lodi 🥰
No comments